Sheikhs murtala inyass mlf

Sheikhs murtala inyass mlf Wannan shafi an samar dashine domin saka karatu da sauran abubuwanda s**a shafi ZAWIYYAR SHEHU. MURTALA INYASS

12/11/2025

MUNA MIQA SAKON TA'AZIYYA GA BABBAN MALAMI KUMA MUQADDAMI ATARIQAR SHEIKH AHMAD ATTIJJANI
WATO ZAKIN FAIDA SHEIKH ABULFATAHI SANI ATTIJJANI
MUNA ROQON ALLAH YALULLUBETA DA RAHAMA YASA KARSHEN HAWALARTA KENAN

12/02/2024

QALA MALIKUN RAHIMAMULLAH ;
مامن عالم الارد وردعليه الاصاحب هذالقبر "فشارالي قبرالنبي صلى الله عليه وسلم
BABU WANI MALAMI FACE SAI YAYI RADDI KUMA SHIMA SAI ANYI MASHI SAIDAI MA'ABAUCIN WANNAN ƘABARIN "SAI YAY NUNI IZUWA ƘABARIN MA'AIKI Sallallahu Alaihi wa'Alihi wasallam

WANKAN RANAR JUMA A«230» وَحَدَّثَنِي عَنْ مَالِكٍ عَنْ نَافِعٍ عَنِ ابْنِ عُمَرَ أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ ع...
26/01/2024

WANKAN RANAR JUMA A
«230» وَحَدَّثَنِي عَنْ مَالِكٍ عَنْ نَافِعٍ عَنِ ابْنِ عُمَرَ أَنَّ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ: ((إِذَا جَاءَ أَحَدُكُمُ الْجُمُعَةَ فَلْيَغْتَ
سِلْ)).
Daga imamu maliku da isnadishi zuwa shugaban halitta yace idan juma a tariski dayanku to yay wanka
Ma'ana wanka juma a

26/01/2024

BABBANCINSU IMAMU MALIK DA PROFESSOR'S NA YANZU KAMAR ABUNDA KE TSAKANIN PROFS DA DAN PLAY GROUP NE,DAGA PROF MAQARY

Address

Malumfashi
YES

Telephone

+2348066375771

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikhs murtala inyass mlf posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Sheikhs murtala inyass mlf:

Shortcuts

Share

Category