Galadima Abdulmumini Centre for Learning and Documentation

Galadima Abdulmumini Centre for Learning and Documentation Galadima Abdulmumini centre for learning and documentation (GACLD) Malumfashi

16/05/2026
15/05/2026

FAFUTUKA DA NEMAN ARZIKI GA MUSULMI DAN AREWA,
Dabaru da Nusarwar kwararru Kan Tattalin Arziki.

Watch Live
At Galadima AbdulMumin Learning Centre.
TIme : 4:30 na yamma.
Venue : Masallacin Fathu Abdullahi.

ANNOUNCEMENT ✍️The Galadima Abdulmumini Learning Centre, Malumfashi, hereby announces the appointment of a new Secretary...
28/04/2026

ANNOUNCEMENT ✍️

The Galadima Abdulmumini Learning Centre, Malumfashi, hereby announces the appointment of a new Secretary, Dr. Abubakar Abdulkadir, following the passing of the former Secretary, Dr. Shehu Ladan Army. 😭

We pray that Almighty Allah grants the late Dr. Shehu Ladan Army mercy, forgives his shortcomings, and admits him into Jannatul Firdaus. 🤲

We also congratulate the new Secretary and pray that Allah grants him wisdom, strength, and success in carrying out this responsibility.

May Allah continue to uplift the Centre and strengthen its mission in promoting knowledge and good values.

Signed:
Media & Publicity Unit

Galadima Abdulmumini Learning Centre Malumfashi ✍️

Innalillahi Wa inna ilaihi raji'un 😭Cibiyar Galadima AbdulMumini Learning Centre Malumfashi ta sanar da rasuwar daya dag...
26/03/2026

Innalillahi Wa inna ilaihi raji'un 😭

Cibiyar Galadima AbdulMumini Learning Centre Malumfashi ta sanar da rasuwar daya daga cikin jagorori kuma sakatare a wannan Cibiya mai albarkah, wato Sheikh Dr. Shehu Ladan Army Malumfashi.

Za'ayi jana'izar malam da karfe 2:30
A kofar gidansu kusa da Cibiyar Galadima AbdulMumini.

Muna rokon Allah Ya gafartamashi 😥
Allah ya Bamu hakurin Jure rashin malam.

Allahu Akbar. 🥹 Yau sati guda kenan da rasuwar Engr. Dr. Tukur Hassan Tingilin, Zannan Galadiman Katsina kuma MD na Kats...
05/03/2026

Allahu Akbar. 🥹

Yau sati guda kenan da rasuwar Engr. Dr. Tukur Hassan Tingilin, Zannan Galadiman Katsina kuma MD na Katsina State Water Board.

Marigayi Engr. Dr. Tukur Hassan na daga cikin membobin wannan cibiya mai albarka ta Galadima AbdulMumini Learning Centre.

A madadin wannan kungiya, muna kara miƙa saƙon ta’aziyyarmu ga iyalansa, ‘yan uwa, abokan arziki da dukkan masu kaunarsa.

Allah Ya gafarta masa, Ya jikansa da rahama, Ya sa Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa.

Allah kuma Ya bai wa iyalansa da masoyansa hakurin jure wannan babban rashi. 🤲😢

Galadima Abdulmumini Learning Centre Malumfashi ✍️

Alhamdulillah 🤲Taron Bude baki kenan da Cibiyar Galadima AbdulMumini Learning Centre Malumfashi ta shirya., Taron ya kas...
03/03/2026

Alhamdulillah 🤲

Taron Bude baki kenan da Cibiyar Galadima AbdulMumini Learning Centre Malumfashi ta shirya.,

Taron ya kasance taro na haɗin kai, ilmantarwa da tunatarwa mai ƙarfafa zukata.
A cikin wannan watan mai albarka na Ramadan,
mun haɗu ba don iftar kaɗai ba,.
Allah Ya karɓa daga gare mu, Allah Ya sanya wannan taro ya zamo dalilin albarka da haɗin kai a rayuwarmu. 🌙✨🤲
Allah ya Kara daukaka wannan Cibiya ta Galadima Abdulmumini Learning Centre Malumfashi.

Allah ya amsa mana ibada 🤲🏽

Galadima Abdulmumini Learning Centre Malumfashi ✍️

PC : Kabir Hassan

CIKIN HOTUNAJiya kenan A yayin Taron Bita Mai taken (Fahimtar Fassarar Alkur'ani Da Ka'idojinsa) Wadda Cibiyar Galadima ...
10/02/2026

CIKIN HOTUNA

Jiya kenan A yayin Taron Bita Mai taken (Fahimtar Fassarar Alkur'ani Da Ka'idojinsa) Wadda Cibiyar Galadima AbdulMumini Learning Centre Malumfashi ta dauki nauyin shiryawa, Professor Muhammad Sani Musa Ayagi daga jami'ar Bayero ta Kano ya Gabatar.

Muna rokon Allah Ya saka lada a mizani.
Allah yayi jagoranci ga Malaman mu da Daliban ilimi.

Allah ya daga Darajar Cibiyar Galadima AbdulMumini Learning Centre Malumfashi.

PC. Kabir Hassan

Galadima Abdulmumini Learning Centre Malumfashi ✍️

Address

Malumfashi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Galadima Abdulmumini Centre for Learning and Documentation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share