Mallan Abubakar Abdullahi Imam Ruma

Mallan Abubakar Abdullahi Imam Ruma CHAIRMAN COUNCIL RUMA DA'AWA WORKING COMMITTEE

25/08/2022
24/08/2022

Manzon Allah (ﷺ) ya ce:

WALLAHI ITA DUNIYA BA KOMAI BACE AKAN LAHIRA, FACE KAMAR ƊAYAN KU NE YA SAKA YATSAN SA ƊINNAN A KOGI SAI YA DUBA DA ME TA DAWO.

[Sahihu Muslim: 6624]

Wannan hadisin yana nuna mana cewa in ana maganan Lahira, Duniya ba komai bace, kwatankwacin mutum ya tsoma yatsar sa a kogi sai ya cire ya duba da me ta dawo. Wannan shine misalin Duniya da Lahira a matsayi. Allah Ya azurta mu Duniya da Lahira. Allahu Aalam.

23/08/2022

HADISIN YAU NA (101)

(HUKUNCIN YIN HAMMA)

MANZON ALLAH (SAW) YACE: IDAN ƊAYAN KU ZAI YI HAMMA TO YA RIKE DA HANNUN SA (A KAN BAKIN SA).
DOMIN SHEƊAN YA NA SHIGA. (JIKIN MUTUM TA WANNAN HANYA.)

FA'IDA
WANNAN HADISI YANA KOYA MANA LABADI YADDA YA KAMATA A LAKOCIN YIN HAMMA.
A LOKACIN DA MUTUM ZAI YI HAMMA KADA YA WANGALE BAKIN SA.
YA RUFE DA HANNU.
SABODA SHEƊAN YANA AMFANI DA WANNAN DAMA YA SHIGA JIKIN MUTUM. YA YI TA WAHALAR DA SHI.

KOMAWA GA ALLAH SHINE MAGANIN MATSALAR NAJIRIA KASAN LAIFUKANKA NASAN LAIFUKANA TO KOWA YAGYARA IN MUNASAN CANJI GUN ALL...
21/08/2022

KOMAWA GA ALLAH SHINE MAGANIN MATSALAR NAJIRIA KASAN LAIFUKANKA NASAN LAIFUKANA TO KOWA YAGYARA IN MUNASAN CANJI GUN ALLAH

Address

Zaria To Kano Bypass
Makarfi

Telephone

+2347064900000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mallan Abubakar Abdullahi Imam Ruma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category