Yakubu Musa Abubakar Ibn Taimiyyah

Yakubu Musa  Abubakar Ibn Taimiyyah

Share

Halqatul Imam Ibn Taimiyyah

01/02/2026

Allah yasa munada rabon dawowa halƙa lfy, kuma yabamu ikhlasi da sabaty !!

Sai Kuma bayan azumi insha'Allah !

21/12/2025

DAURA! DAURA!! DAURA!!!

Assalamu alaikum warahmatullah wabarkatuhu,

in sha Allah Gobe LITININ 22/12/2025
Akwai Daurah na *منظومة أحسن الأخلاق للشيخ عامر بهجت*
Wanda za,ayi Kamar haka….

MALAMI : Sheikh Yaqubu Musa Abubakar (IBN TAYYMIYAH)

Wuri : مدرسة الإتقان لتحفيظ القرآن وعلومه

Address :Tudun wada phase 2 Salim global integrated academy street, Maiduguri Borno state

Lukaci: 8:00 na safe

Allah yabada ikon Zuwa…👏🏽👏🏽👏🏽

08/11/2025

Babu ƙwayanci Cikin koyarwar addini !!

06/11/2025

Babu ƙau yanci acikin koyarwar addinin. !!

Want your school to be the top-listed School/college in Maiduguri?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Maiduguri