Deputy Director of Al- Muneer Islamic School Forum

Deputy Director of Al- Muneer Islamic School Forum An Educational Page Motto: Knowledge is here

27/08/2025

UNIMAID Lecturers Protest ‘Shameful’ N150,000 Retirement Benefit For Professors, Blast University Renaming After Buhari | Sahara Reporters https://bit.ly/4n10lQL

27/08/2025
12/03/2023
Thank you for following my page
06/03/2023

Thank you for following my page

23/09/2022

Wannan shine Mr Jonathan Lee mutumin da yafi kowa kai kara a duniya. Jonathan har mahaifiyarsa ya shigar da kara a Kotu, inda ya fada ma kotu cewa mahaifiyar ta sa bata bashi kulawa yadda ya kamata ba, akarshe dai Mr Jonathan ya samu nasara akan mahaifiyarsa inda ta biyashi $20, 000.

Bayan wannan nasara ce Mr.Jonathan ya shigar da amininsa, da makocinsa, da wasu daga cikin yan uwansa, da budurwarsa, da yan sanda, sannan ya shigar da karar wani alkali, da wani company karshe har tsohon shugaban Amuruka George Bush ya shigar kara kuma duk ya sami nasara, a takaice dai ya shigar da kara sau 2600.

Daga baya aka sanya sunan Mr. Jonathan Lee a matsayin wanda yafi kowa shigar da kara a littafin tarihin nan na World Guinness Book Record, ganin sunansa acikin wannan tarihi Mr.Jonathan ya shigar da karar Guinness Book of Record gaban kotu bisa rubuta rayuwarsa acikin littafin ba tare da amincewarsa ba, kuma ya samu nasara da kudi har $8, 000, 000

Bayan samun wannan nasara ne wani gidan tv ya nemi Mr Jonathan domin tattaunawa ta musamman, s**a tambaye shi mai yasa yake rayuwa shi kadai bashi da masoyi ko daya, nan take Mr. Jonathan ya fara dariya ya mike tsaye ya fice, yayiwa kotu tsinke inda ya shigar da karar gidan TV bisa cin mutuncinsa akan yi masa tambayoyin da s**a shafi rayuwarsa domin tozartashi inda kotu ta ci tarar gidan TV $50, 000. 😂😂

Address

Maiduguri
4040

Telephone

+2349039037797

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Deputy Director of Al- Muneer Islamic School Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category