18/01/2026
Gaskiya officers da zarar antabbatar da sune
da laifin kawai aka shesu๐๐๐
Inna lillahi wa ina ilaihi ragioun ๐ญ๐ญ๐ญ
Wa Ennan sune ake zargi da apkawa wani gida tare da kashe wa Ennan yaran da mahaifiyarsu
A garin Kano
Muna rokon Allah yaji kansu yagafarta Musu
Kuma Allah Ya kyaye gaba
Da ga karshe muna rokon dukkan Masu madafun iko na jahar Kano lallai Abi Musu hakkinsu ๐๐
Mumin musa ms โ๏ธ