الدكتور محمد أبوبكر محمد

الدكتور محمد أبوبكر محمد اللهم زدنا علما وحرصا والعمل به يا حي يا قيوم

20/08/2026

KARATUN LITTAFIN:-
TAISEERUL ALLAM SHARHU UDATUL AHKAM

Darasi na:- 117

Mai gabatarwa:-
Dr. Muhammad Abubakar Muhammad (hafizahullah)

Wuri:- masallacin N.T.A dake kan titin damboa road anan garin Maiduguri jihar Borno.

Kwanan wata:- 07/03/1448--20/08/2026.

Lokaci:- tsakanin sallar magriba zuwa Isha

Allah ya bada iykon halarta Ameen ya hayyu ya qayyum

13/08/2026

KARATUN LITTAFIN:-
TAISEERUL ALLAM SHARHU UDATUL AHKAM

Darasi na:- 116

Mai gabatarwa:-
Dr. Muhammad Abubakar Muhammad (hafizahullah)

Wuri:- masallacin N.T.A dake kan titin damboa road anan garin Maiduguri jihar Borno.

Kwanan wata:- 28/02/1448--13/08/2026.

Lokaci:- tsakanin sallar magriba zuwa Isha

Allah ya bada iykon halarta Ameen ya hayyu ya qayyum

06/08/2026

KARATUN LITTAFIN:-
TAISEERUL ALLAM SHARHU UDATUL AHKAM
Darasi na:- 115
Mai gabatarwa:-
Dr. Muhammad Abubakar Muhammad (hafizahullah)
Wuri:- masallacin N.T.A dake kan titin damboa road anan garin Maiduguri jihar Borno.
Kwanan wata:- 22/02/1448--06/08/2026.
Lokaci:- tsakanin sallar magriba zuwa Isha
Allah ya bada iykon halarta Ameen ya hayyu ya qayyum

30/07/2026
30/07/2026

KARATUN LITTAFIN

KARATUN LITTAFIN:-
TAISEERUL ALLAM SHARHU UDATUL AHKAM

Darasi na:- 114

Mai gabatarwa:-
Dr. Muhammad Abubakar Muhammad (hafizahullah)

Wuri:- masallacin N.T.A dake kan titin damboa road anan garin Maiduguri jihar Borno.

Kwanan wata:- 15/02/1448--30/07/2026.

Lokaci:- tsakanin sallar magriba zuwa Isha

Allah ya bada iykon halarta Ameen ya hayyu ya qayyum

18/06/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh!!!

Ana sanarda 'yen uwa dalibai Saboda wasu uzuri na tafiya da ya samu Malam *YAU BABU KARATUN TAISEERUL ALLAM* dama sauran karatuttukan, Wanda sai bayan sati biyu masu zuwa in sha allah.

Allah ya kaimu rai da lafiya ya kuma dawo da malam cikin qoshin lafiya.

ameen ya hayyu ya qayyum

30/05/2026

.l

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!wajen sallan Idi a jiya ranar laraba 27/05/2026--10/12/1447 Allah ya amsa...
28/05/2026

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!

wajen sallan Idi a jiya ranar laraba 27/05/2026--10/12/1447

Allah ya amsa mana ya kuma nuna mana na wasu shekarun muna masu Rai da qoshin lpy.

ameen ya hayyu ya qayyum

الدكتور محمد أبوبكر محمد

Address

Muhammad Indimi Road N. T. A Junction Maiduguri
Maiduguri

Opening Hours

Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when الدكتور محمد أبوبكر محمد posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share