03/11/2025
DOMIN KARKATO DA ZUCIYAR KOWAYE DOMIN YA SOKA SANNAN YA KASANCE A CIKIN BIYAYYARKA
Wannan sirrin na musamman ne, don haka ina gargaɗin mu ji tsoron Allah kar mu yi amfani da shi wurin cutar da wani
in wani yay hakan to bani da alhakin hakan
Duk wanda ya karanta wannan wuridin kafin zuwa wurin wani shugaba ko mai mulki
Qafa Saba'in (36)
to indai kukai ido huɗu dashi, za ka yi masa kwarjini, sannan zuciyarsa za ta karkata zuwa gareka,
ba zai iya cutar dakai ba, sannan duk abunda kake so zai yi maka shi da izzinin Allah
("سبحانك لا إله إلا أنت يا رب كل شيء ووارثه"
(SUBHANAKA LA ILAHA ILLA ANTA, YA RABBA KULLI SHAI'IN WA WARISAHU)
Hakanan duk wanda yayi wanka, kuma ya saka tufafi tsarkakku, sannan ya karanta wannan addu'ar
kafa (33)
ya tofa a cikin Abinci ko Abinsha
sai ya baiwa wanda yake so ya ci
to tabbas zai kasance masoyinka,
sannan cikin yi maka biyayya a dukkan al'amari amma aji tsoron Allah banda cutarwa ko cin amana gamasu neman izini sai atura zuwa group 1 domin sauran yan uwa Suma su amfana Allah yataimakemu yabiyamana dukkanin bukatunmu na Alkhairi Albarkacin Annabi MUHAMMAD S A W