Irkab Ma'ana Madarasatu Uthman Bin Affan Obajana

Irkab Ma'ana Madarasatu Uthman Bin Affan Obajana

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Irkab Ma'ana Madarasatu Uthman Bin Affan Obajana, Education, Lokoja.

Photos from Irkab Ma'ana Madarasatu Uthman Bin Affan Obajana's post 04/10/2024
Photos from Irkab Ma'ana Madarasatu Uthman Bin Affan Obajana's post 04/10/2024

Copier
(Dep. Nat. Pub. Sec.)

First Aid Group of JIBWIS,
National Directorate,
National Headquarters,
Berger Junction, Utako.
Abuja - Nigeria..

CAMPING/SEMINAR 2024 !!!

Daraktan Agaji na Kasa JIBWIS Nigeria,
ENGR. MUSTAPHA IMAM SITTI
Na sanar da Dukkan 'yan Agaji tarayyar NIGERIA dana Kasashen AFRICA cewa ƙarshen wannan shekarar Akwai Gagarumar Seminar/Camping ta ƙasa da ƙasa, Wanda za'a yi kamar haka :

Ranar shiga Camp : Laraba 18/December/2024 zuwa Lahdi 22/December, 2024 in Shaa Allah.

A Garin BAUCHI headquarter jihar Bauchi Nigeria.

Domin haka, a fara Shiri kafin wannan Rana.

Allah ya kaimu lokacin da Rai da Lafiya (Amin)
✍️Abu Bilal Dan Majema

Photos from Irkab Ma'ana Madarasatu Uthman Bin Affan Obajana's post 10/03/2024

ALLAH NE GATAN MU!!!

In Shaa' Allah Sautus salafiyyah Ta Shirya Tsab Don Ganin Ta Bada Ta Ta Gudumuwa Wajan Kawo Muku Tafseer Wadannan Malaman A Nan Garin Obajana Da Taimako Allah.

Allah Ya Taimaka Mana Ãmin Yã Hayyu Yã Qayyuum.

✍️Abu Bilal Dan Majema

10/03/2024

ALHAMDULILLAH!!!

Tafseer Maza A Nan Garin Obajana Zai Fara Ranar Talata 2/Ramadhan/1445, 12/March/2024, In Shaa' Allah. Da Musalin Karfe 4:00Pm.

Mai Gabatarwa: Sheikh Yusuf Umar (Abu U'naisa) Tare Da Alaramma Rabi'u Aliyu (Abu Rabi'atu)

✍️Abu Bilal Dan Majema

Photos from Irkab Ma'ana Madarasatu Uthman Bin Affan Obajana's post 10/03/2024

ALHAMDULILLAH!!!

Tafseer Na Mata A Garin Obajana Zai Fara Gobe Littanin In Shaa' Allah. A Masjidu Aliyu Bin Abi Dalib (Masallacin Baba Wazan) Da Musalin Karfe 9:00am, Kamar Yadda Aka Saba.

Mai Gabatarwa: Sheikh Muh'd Shafi'u Ibrahim (Abu Hafsat) Tare Da Alaramma Ustaz Usman Idris Buba (Abu Khadeejat)

✍️Abu Bilal Dan Majema

Photos from Irkab Ma'ana Madarasatu Uthman Bin Affan Obajana's post 08/03/2024

Allah Ya Jiqan Sarkin Hausawan Obajana Ya Rasu A Yau Jumu'a A Hospital A Garin Kano.

Muna Addu'a Allah Ya Jiqan Sa Da Rahama Ãmin Yã Hayyu Yã Qayyuum.

✍️Abu Bilal Dan Majema

Photos from Irkab Ma'ana Madarasatu Uthman Bin Affan Obajana's post 14/02/2024

إنان الله وإنا إليه راجعور!!!
INNÃ NILLÃHI WA INNAIHI RÃJI'UUN!!!

Munyi Babban rashi a Masallacin Sallama Biyu Obajana Lokaja Kogi State.

Mallam Yusha'u Tahir Zaria Allah Ya Jiqan Ka Da Rahama, Allah Ya Sa Aljannah fiddausi Ta Zama Makoma A Wajan Ka, Allah Ya Sa Jinyar Da Kayi Ta Zama Kaffara A Wajan.

Allah Jibinci Lamarin Zuri'arka, Allah Ya Shiga Lamarinsu Allah Kar Ya Bar Su Da Dubarar Su. Ãmin Yã Hayyu Yã Qayyuum.

✍️Abu Bilal Dan Majema

Photos from Irkab Ma'ana Madarasatu Uthman Bin Affan Obajana's post 28/01/2024

Sanarwa gaggawa masu kutse a cikin account na Mutane a Media sunyi kutse a Whatsapp din Babban Malamin mu Sheikh Muhammad Shafi'u Ibrahim kuma suna turawa mutane message na neman taimako harda account number toh ku sani karya ne ba Mallam bane 'yan 419 ne.

✍️Abu Bilal Dan Majema

Photos from Irkab Ma'ana Madarasatu Uthman Bin Affan Obajana's post 28/01/2024

إنان لله وإنا إليه راجعون!!!
INNÃ NILLÃHI WA INNÃ ILAIHI RÃJI'UUN!!!

Imam Yusuf Abu U'naisa ya na neman addu'an yan uwa da abokan arziki na rasuwar Babansa ALH RABI'U ZARIA a yau lahadi 17/Rajab/1445, 28/Jan/2024, za'a jana'izar sa na da wani lokaci kadan.

Allah ya Jiqansa Allah Ya masa Rahama Allah ya sa aljannah fiddausi ce makomar sa. Ãmin Yã Hayyu Yã Qayyuum.

✍️Abu Bilal Dan Majema

09/01/2024

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

'YAN IZALA DA 'YAN DARIKA.

Masoya Annabiﷺ ga dama ta samu:

Gobe Laraba 28/J-al'akhir/14445, 10/January/2024, bayan sallar magrib kamar yadda aka saba IMAM YUSUF UMAR ABU U'NAISA zai bude karatun sabon Littafi mai suna Son Annabiﷺ.

Masoya Annabiﷺ na jahar kogi musamman ma na garin obajana da kewaye karku bari a baku labari gobe za'a bude.

Haka zalika ku zo da wuri don ku samu naku littafin kudin Littafin #1,500, Allah ya baku ikon zuwa ãmin

Daga: Masjidu Uthman Bin Affan, Sallama Biyu, Obajana, Lokaja, Kogi State.

✍️Abu Bilal Dan Majema

Want your school to be the top-listed School/college in Lokoja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Lokoja