Bashir na Barhama

Bashir na Barhama BARKA DAZUWA SABON SHAFIN MU MESUNA,( BASHIR NA BARHAMA) ALLAH YASA MUGA ANNABI MHD SAW. YOUR WELCOME

Sharifi jinin manzon allah swa Sharif umar haidara. Tareda maulana sheikh dahiru bauchi rta. Allah yakara kusanchi da an...
08/04/2026

Sharifi jinin manzon allah swa Sharif umar haidara. Tareda maulana sheikh dahiru bauchi rta. Allah yakara kusanchi da annabi mhd swa

@

Happy sallah to all Muslims in Nigeria 🇳🇬. Allah yakarbi ibadunmu
28/03/2026

Happy sallah to all Muslims in Nigeria 🇳🇬. Allah yakarbi ibadunmu

12/10/2025

Fitacciyar mawakiyar yabon Annabi Muhammad (SAW), Fatima Tabatul, wacce ta tafi Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah da ziyartar Madinar Manzon Allah, ta bayyana a cikin wani sako da ta wallafa cewa:

“Duk wanda ke son zuwa Madina, Allah ya kai shi.”

Tabatul ta yi fatan wannan addu’a za ta kasance ta alheri ga masu niyyar zuwa ziyara da ibadar.

Shigo Shafin Jaridar 👉HAN Hausa👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

Alhmdlhi for everything. Gayyatan maulidi namusamman daga dr rabiu musa kwankwaso kano. Allah yabada ikon halarta ammeen...
11/10/2025

Alhmdlhi for everything. Gayyatan maulidi namusamman daga dr rabiu musa kwankwaso kano. Allah yabada ikon halarta ammeenn

22/05/2025

Allah katsaremu da tsarewar ka duniya da lahira

Karka rikemu da gaba Dan kai zakasha wahala, don bama kula da makiyi. Bature yache. No time.  Allah kahanamu ganin aibun...
22/05/2025

Karka rikemu da gaba Dan kai zakasha wahala, don bama kula da makiyi. Bature yache. No time. Allah kahanamu ganin aibun wani. Bijahi annabi muhammadu saw

Address

SIGAU Gidan Mai
Bauchi
ZARIA

Telephone

+2348162075359

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bashir na Barhama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share