Assalamualaikum,
Hukumar makarantar haddar Alqur'ani wato Arrayhan for Qur'anic Memorization and Islamic Studies tana sanar da iyayen Ιalibai cewa jibi Alhamis 09/10/2025 za'a dawo karatu bayan hutun da akayi ranar Lahadi 05/10/2025 sakamakon wucewar tsawa (Thunder ARADU) ta harabar makarantar ranar asabar 04/10/2025 wanda yayi sanadin rasuwar daya daga cikin Ιaliban makarantar wato LABARAN MUSA tareda raunata waΙansu Ιalibai guda uku da kuma malami Ιaya
Allah yajikan LABARAN MUSA ya gafarta masa iyayen shi kuma Allah yabasu ladan haΖuri, wadanda s**a samu rauni kuma Allah yabasu lafiya Ameen
Ma'assalam
ππ₯π‘π’π€π¦ππ‘ ππ
Majlisin Sunnah
05/10/2025
07/09/2025
Sallah tana hani ga alfasha da munkari, Kuma kana sallar amma har yanzu kana alfasha Ιin kuma kana danne hakkin mutane.
Ko zaku iya faΙamana me hakan yake nufiβ
Annabi nakowa SUNNAH sai mai rabo
ΩΩ Ψ΄Ψ±Ψ· ΩΩΨ³ ΩΩ ΩΨͺΨ§Ψ¨ Ψ§ΩΩΩ ΩΩΩ Ψ¨Ψ§Ψ·ΩΨ ΩΨ₯Ω ΩΨ§Ω Ω Ψ£Ψ© Ψ΄Ψ±Ψ·Ω
With Zauren Sheikh Abubakar Mukhtar Yola β I just got recognised as one of their top fans!
Want your school to be the top-listed School/college in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Address
Agege
Lagos
03/08/2025