21/08/2024
Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah
Allah Muna kara godiya a gareka mana misali Dan uwa Malam Abdullah Salisu Abubakar daga Suleja Nigeria Wanda yazo na biyu na Musabaqa ta duniya Allah ya karawa rayiwar ka albarka ya jikan magatan mu Baki daya malaman ka kuma Allah yasa masu da maficin alheri Amin Amin