09/09/2021
Masha Allah bless us
Hukumar Hisbah ta k**a motoci maƙare da giya a Kano https://bbc.in/2YFBkVC
Invites only ten (10) people after you like the page
09/09/2021
Masha Allah bless us
Hukumar Hisbah ta k**a motoci maƙare da giya a Kano https://bbc.in/2YFBkVC
Test your self, Send to everyone (even to those u dont talk to) and receive interesting answer
why people like Me????
And any answer u get more than 4 times, ..that is the only reason why people like u!
😋1.way of speaking
😀2.Coz of eyes
😉 3.Dress sense
😀 4.Face
😗 5.Voice
😄 6.Innocence
😜 7.Beauty/Handsome
😙 8.Nature
😌 9.Smile
☺ 10.Drama
😜 11.Sweetness
😍 12.Just love u
😀 13. Hardworking
😌 14. Kindness
🙂 15. Intelligence
👤 16. Charisma
😘 Plz REPLY ME FIRST..``
An announcement to all members of this group. We are humbly requesting you all to leave the group tomorrow morning from 9am to 1pm. we want to PAINT the group. New Year is approaching, thank you!😂😂😂😂😂😂😂 foward to your group if you have one
🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Mafarkin budurwa
Wata budurwace 🧕 sukayi tafiya zukaje gidan Yan uwa bayan dare yayi sunje sunkwanta tare da Yan matan gidan 🧕🧕🧕 dare yayi Sai tafara mafarkin tayi Aure ankaita gidan miji💏 har tasamu ciki 🤰 ankaita asibiti dan haihuwa🏫 likitoci sun taru 👩🔬👨🔬 ana tafa da ita cen likita tace yunkura👩🔬 dai tana Yun kurawa Sai ta haifi yaro kato🤱 cen akace kara yunkurawa akwai saura tana kokarin yunkurawa Sai taji daya daga cikin Yan matan tace keeeeeee😡 Aysha tashi 🙆♀ duk kinbata mutane da kashi dama haka k**e kashin dare🤣🤣🤣🤣 Yan matan zamani masu kashin dare 🤣🤣🤣
👨🌾 🤣🤣
1. Ban haushi sai malamin Chemistry
2. Son iyawa sai malamin Computer
3. Yawan note sai malamin English
4. Ga cuta ga fadin gsky sai malamin Biology 5. Ga aiki ga surutu 75% daga cikin student basa ganewa se malamin Maths
6. Rashin son zuwa aji kuma ga aqida sai malamin Islamic Studies
7. Zuwa aji azauna ak**a surutu sai malamin Hausa 8. Tarihin nigeria da nuna shi k**ar wani shegene a gwamnati sai malamin Government 9. Rawar kai ga ban haushi sai malamin Economics 10. Kaci period dinka kaci ta wani ga dukan student saimalamin Physics
11. Korar student daga aji gayin note ba explanation sai malamin History
12. Yawan fita excursion da rashin son aiki sai malamin Agric Science
13. Iya zana map ajikin allo ga yiwa student fara'a sai malamin Geography
14.Shishshigi rashin mutunci da sa ido wulaqanci da son kudi sai exam officer
15. Son labari tsegumi da gani ba kyalewa sai wanda ya karanta wannan labari.
21/09/2018
If you are that baby what you will do after sallah celebrat
No food for laxy man education is the key to success and if the education is expensive try ti eginorase time lost never regain