22/07/2025
iTSS
💼 Investor | 💻 Tech Expert | 🏢 Founder – ITSS
I'm passionate about building innovative solutions in tech and business.
With ITSS, my goal is to empower communities through digital transformation and smart services. 🌍
22/07/2025
iTSS
22/07/2025
Poll with a Twist
📊 Which one would you eliminate forever if you had to?
A. Emails
B. Zoom meetings
C. Passwords
D. Notifications
Vote in the comments and tell us why!
22/07/2025
🚀 The Future is Here:
Let’s Talk About Artificial Intelligence (AI) 🤖
AI ba magana ce ta nan gaba kawai ba — tuni tana nan cikin rayuwarmu yau da kullum!
📌 AI tana taimaka mana wajen:
✅ Rubuta assignments da reports
✅ Ƙirƙirar tallace-tallace masu jan hankali
✅ Fahimtar bayanan kasuwanci (analytics)
✅ Yin magana da kwastomomi ta atomatik
💬 Shin ka taɓa amfani da AI? Wani irin tool ka fi so?
Let’s talk in the comments 👇
22/07/2025
💬 Comment “AI” below! 👇
Zamu turo maka da free resources da training updates domin ka fara amfani da AI don:
✅ Aiki
✅ Makaranta
✅ Kasuwanci
⏳ Kar ka jira wai sai nan gaba – ka fara yanzu!
AI na canza duniya, kuma kai ma zaka iya amfana!
22/07/2025
💻 Want to learn how to use AI for work, school, or business?
Kuna son koyon yadda ake amfani da AI don aiki, makaranta, ko kasuwanci?
📚 Muna da free resources da training updates da zasu taimaka maka ka fara!
💬 Comment “AI” below 👇
Zamu turo maka da duk bayanan da kake buƙata!
⏳ Don’t miss out – koyi sabuwar fasaha kafin ta wuce ka!
📣 Tag a friend who needs to hear this!
Wani aboki naka na iya buƙatar ganin wannan post ɗin 👇
💬 Let’s talk in the comments:
Ka taɓa amfani da AI kafin? Ta yaya?
Shin kana amfani da ChatGPT, Canva AI, ko wani tool? Fada mana ƙwarewarka!
👇 Share your experience and let others learn from you!
22/07/2025
🗣️ What Are the People Saying?
“AI zai kwace mana aiki!” 😢
Haka mutane da dama ke cewa…
Amma gaskiyar magana ita ce:
AI ba zai kwace aikin ka ba — mutum da ya san yadda ake amfani da AI ne zai kwace aikin ka! 💥
🔍 Ka fara koyon AI tools kamar:
✔️ChatGPT don rubutu da amsoshi
✔️Canva AI don design da content
✔️Notion AI don ideas da planning
✔️Midjourney don hotunan AI
⏳ Kar ka bari a bar ka a baya. Yanzu ne lokacin!
22/07/2025
✅ Everyone:
AI itace kayan aiki na ci gaba awannan zamanin – wanda bai fara amfani da shi ba, yana iya zama daga layin baya a bangaren harkokin yau da kullum!🚫
🤖 AI tools suna iya taimaka maka:
📚 Koyo cikin sauƙi
💼 Aiki cikin sauri
📈 Inganta kasuwanci
✍️ Rubuce-rubuce da ideas
🌍 A duniyar nan tamu mai cike da gasa, AI yana iya baka damar zama na daya a kowane fanni idan ka fara amfani da shi tun yanzu!
Start today. Dominate tomorrow.
22/07/2025
✅ Tech Professionals:
AI itace sabuwar ƙwararren fasaha da kamfanoni ke nema yanzu!
💡 Koyi yadda ake amfani da AI tools kamar ChatGPT, Midjourney, ko Notion AI
⚙️ Kuma koyi yadda ake gina AI apps – daga coding zuwa automation
Idan kai developer ne, designer ko tech enthusiast – lokaci yayi da yajamata ka ƙware da sabbin fasahohin zamani.
The future is AI – Are you ready for it?
22/07/2025
✅ Business Owners:
AI na iya taimaka muku wajen:
📩 Amsa saƙonnin kwastomomi cikin sauri da sauƙi
📢 Ƙirƙirar tallace-tallace (ads) da ke jawo hankalin masu siya
📊 Nazarin bayanan sayarwa (sales data) don fahimtar abin da ke aiki da wanda ba ya aiki
🔍 Gwada amfani da kayan aiki kamar ChatGPT, Notion AI, ko Canva AI, zaku iya sauƙaƙa yanayin kasuwancin ku!
💼 Idan kai ɗan kasuwa ne, lokaci yayi da zaka fara amfanin da AI wajen bunkasa kasuwancin ka!