Ibrahim Muktar Yari

Ibrahim Muktar Yari 💼 Investor | 💻 Tech Expert | 🏢 Founder – ITSS
I'm passionate about building innovative solutions in tech and business.
(1)

With ITSS, my goal is to empower communities through digital transformation and smart services. 🌍

iTSS
22/07/2025

iTSS


Poll with a Twist📊 Which one would you eliminate forever if you had to?A. EmailsB. Zoom meetingsC. PasswordsD. Notificat...
22/07/2025

Poll with a Twist

📊 Which one would you eliminate forever if you had to?
A. Emails
B. Zoom meetings
C. Passwords
D. Notifications
Vote in the comments and tell us why!

🚀 The Future is Here:Let’s Talk About Artificial Intelligence (AI) 🤖AI ba magana ce ta nan gaba kawai ba — tuni tana nan...
22/07/2025

🚀 The Future is Here:
Let’s Talk About Artificial Intelligence (AI) 🤖

AI ba magana ce ta nan gaba kawai ba — tuni tana nan cikin rayuwarmu yau da kullum!

📌 AI tana taimaka mana wajen:
✅ Rubuta assignments da reports
✅ Ƙirƙirar tallace-tallace masu jan hankali
✅ Fahimtar bayanan kasuwanci (analytics)
✅ Yin magana da kwastomomi ta atomatik

💬 Shin ka taɓa amfani da AI? Wani irin tool ka fi so?
Let’s talk in the comments 👇

💬 Comment “AI” below! 👇Zamu turo maka da free resources da training updates domin ka fara amfani da AI don:✅ Aiki✅ Makar...
22/07/2025

💬 Comment “AI” below! 👇
Zamu turo maka da free resources da training updates domin ka fara amfani da AI don:
✅ Aiki
✅ Makaranta
✅ Kasuwanci

⏳ Kar ka jira wai sai nan gaba – ka fara yanzu!
AI na canza duniya, kuma kai ma zaka iya amfana!

💻 Want to learn how to use AI for work, school, or business?Kuna son koyon yadda ake amfani da AI don aiki, makaranta, k...
22/07/2025

💻 Want to learn how to use AI for work, school, or business?
Kuna son koyon yadda ake amfani da AI don aiki, makaranta, ko kasuwanci?

📚 Muna da free resources da training updates da zasu taimaka maka ka fara!

💬 Comment “AI” below 👇
Zamu turo maka da duk bayanan da kake buƙata!

⏳ Don’t miss out – koyi sabuwar fasaha kafin ta wuce ka!

22/07/2025

📣 Tag a friend who needs to hear this!
Wani aboki naka na iya buƙatar ganin wannan post ɗin 👇

💬 Let’s talk in the comments:
Ka taɓa amfani da AI kafin? Ta yaya?
Shin kana amfani da ChatGPT, Canva AI, ko wani tool? Fada mana ƙwarewarka!

👇 Share your experience and let others learn from you!

🗣️ What Are the People Saying?“AI zai kwace mana aiki!” 😢Haka mutane da dama ke cewa…Amma gaskiyar magana ita ce:AI ba z...
22/07/2025

🗣️ What Are the People Saying?

“AI zai kwace mana aiki!” 😢
Haka mutane da dama ke cewa…

Amma gaskiyar magana ita ce:
AI ba zai kwace aikin ka ba — mutum da ya san yadda ake amfani da AI ne zai kwace aikin ka! 💥

🔍 Ka fara koyon AI tools kamar:

✔️ChatGPT don rubutu da amsoshi

✔️Canva AI don design da content

✔️Notion AI don ideas da planning

✔️Midjourney don hotunan AI

⏳ Kar ka bari a bar ka a baya. Yanzu ne lokacin!

✅ Everyone:AI itace kayan aiki na ci gaba awannan zamanin – wanda bai fara amfani da shi ba, yana iya zama daga layin ba...
22/07/2025

✅ Everyone:
AI itace kayan aiki na ci gaba awannan zamanin – wanda bai fara amfani da shi ba, yana iya zama daga layin baya a bangaren harkokin yau da kullum!🚫

🤖 AI tools suna iya taimaka maka:
📚 Koyo cikin sauƙi
💼 Aiki cikin sauri
📈 Inganta kasuwanci
✍️ Rubuce-rubuce da ideas

🌍 A duniyar nan tamu mai cike da gasa, AI yana iya baka damar zama na daya a kowane fanni idan ka fara amfani da shi tun yanzu!

Start today. Dominate tomorrow.

✅ Tech Professionals:AI itace sabuwar ƙwararren fasaha da kamfanoni ke nema yanzu!💡 Koyi yadda ake amfani da AI tools ka...
22/07/2025

✅ Tech Professionals:
AI itace sabuwar ƙwararren fasaha da kamfanoni ke nema yanzu!

💡 Koyi yadda ake amfani da AI tools kamar ChatGPT, Midjourney, ko Notion AI
⚙️ Kuma koyi yadda ake gina AI apps – daga coding zuwa automation

Idan kai developer ne, designer ko tech enthusiast – lokaci yayi da yajamata ka ƙware da sabbin fasahohin zamani.

The future is AI – Are you ready for it?

✅ Business Owners:AI na iya taimaka muku wajen:📩 Amsa saƙonnin kwastomomi cikin sauri da sauƙi📢 Ƙirƙirar tallace-tallace...
22/07/2025

✅ Business Owners:

AI na iya taimaka muku wajen:
📩 Amsa saƙonnin kwastomomi cikin sauri da sauƙi
📢 Ƙirƙirar tallace-tallace (ads) da ke jawo hankalin masu siya
📊 Nazarin bayanan sayarwa (sales data) don fahimtar abin da ke aiki da wanda ba ya aiki

🔍 Gwada amfani da kayan aiki kamar ChatGPT, Notion AI, ko Canva AI, zaku iya sauƙaƙa yanayin kasuwancin ku!

💼 Idan kai ɗan kasuwa ne, lokaci yayi da zaka fara amfanin da AI wajen bunkasa kasuwancin ka!

Address

Yari Bori, Kafur L. G. A
Lagos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Muktar Yari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category