24/08/2025
Assalamu alaikum, wannan cibiyar Ilimi Mai albarka da ikon Allah da yardar sa, a jiya tayi Hatamar kammala Daura na littafin As’halul Masalik (Sharhin Sirajus Saliki) bayan daukan kusan shekaru sama da uku tana yi, tare da kuma bawa Wa’yanda s**a halarci karatun Ijaza ta halartar karatun, Allah ya amfane Mu da sauran musulmi da abinda muka karanta.
Kuma masu bin mu ta Social Media, Allah ya saka muku da alkhairi.
Ameen