28/03/2025
Zaman khatmar jalsa Qur'aniyya Wanda Makarantar Aliyul Akbar ta gabatar jiya Alhamis a Husainiyyatu Sayyid Zakzaky H dake Lafia.
Kamar kowanne shekara a gudanar da Zaman ne tsawon kwanakin wannan wata mai alfarma.