Dārus-Sunnah Masallacin Bello Master, Lafia.

Dārus-Sunnah Masallacin Bello Master, Lafia.

Share

masallacin bello master

30/04/2023

Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuhu

Muna farin cikin sanar da 'yan uwa cewa, In Sha Allahu An dawo karatuttukan da ake gabatarwa a wannan masallacin [Masallacin Bello Master]. Ranakun kaman haka;
ASABAT: Aqidatut Tahawiyya, Wanda Malam Ibrahim Tahir Yake gabatarwa
LAHADI: Arrahiqul Makhtuum wanda Sheikh Dr. Muhammad Tanko Aliyu Baitullah Yake gabatarwa
TALATA: Riyadus Saliheen Wanda Sheikh Muhammad Muhammad Sarki Yake gabatarwa
LARABA: Minhajul Mu'min Wanda Sheikh Dr Idrees Muhammad Muhammad Yake gabatarwa
ALHAMIS: Tafsiri Al-qur'ani Wanda Sheikh Muhammad Muhammad Sarki

Want your school to be the top-listed School/college in Lafia Beriberi?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Government House By-pass
Lafia Beriberi