17/04/2024
Manzon Allah(ﷺ) Yace: “Narantse da Allah nakanji kamar duu wanda bai fito sallah ba inje in Qona gidansa yana konce Aciki..
~Asheikh Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Hafizahullah💕💕
Allah ka Azurtamu dayin Sallah Acikin Jam'i kuma a masallaci....