14/02/2024
إنان الله وإنا إليه راجعور!!!
INNÃ NILLÃHI WA INNAIHI RÃJI'UUN!!!
Munyi Babban rashi a Masallacin Sallama Biyu Obajana Lokaja Kogi State.
Mallam Yusha'u Tahir Zaria Allah Ya Jiqan Ka Da Rahama, Allah Ya Sa Aljannah fiddausi Ta Zama Makoma A Wajan Ka, Allah Ya Sa Jinyar Da Kayi Ta Zama Kaffara A Wajan.
Allah Jibinci Lamarin Zuri'arka, Allah Ya Shiga Lamarinsu Allah Kar Ya Bar Su Da Dubarar Su. Ãmin Yã Hayyu Yã Qayyuum.
✍️Abu Bilal Dan Majema