25/03/2026
MAKARANTAR MARKAZUL IHSAN
Sanarwa ta Musamman
Rana: 25 ga Maris, 2026
Iyaye/ Masu Kulawa,
SANARWAR DAWOWA MAKARANTA BAYAN HUTUN RAMADAN
Muna gode wa Allah Madaukakin Sarki da Ya ba mu ikon kammala azumin watan Ramadan lafiya.
Ana sanar da ku cewa za a koma makaranta domin ci gaba da karatu bayan hutun Sallah a ranar Asabar, 28 ga Maris, 2026. Ana sa ran dukkan dalibai za su dawo a kan lokaci kuma cikin shiri.
Haka kuma, ana sanar da ku cewa za a fara jarabawar CA (Continuous Assessment) nan ba da jimawa ba bayan dawowa. Saboda haka, a tabbatar dalibai sun shirya sosai.
Bugu da ƙari, muna tunatar da iyaye/masu kulawa cewa biyan kudin makaranta wajibi ne. Duk dalibin da bai cika biyan kudin makaranta ba, ba za a ba shi damar ci gaba da zama a makaranta ba.
A tura kudin makaranta ta wannan asusun:
Sunan Asusu: Metro School
Banki: Stanbic IBTC
Lambar Asusu: 0010048266
Muna gode da hadin kan ku da goyon bayan ku.
Na gode.
Hukumar Gudanarwa
Makarantar Markazul Ihsan
25/03/2026
MARKAZUL IHSAN SCHOOL
Official Notice
Date: March 25, 2026
Dear Parents/Guardians,
RESUMPTION NOTICE AFTER RAMADAN BREAK
We thank Almighty Allah for granting us the opportunity to successfully complete the blessed month of Ramadan.
This is to formally inform you that the school will resume academic activities after the Eid break on Saturday, 28th March 2026. All students are expected to return promptly and fully prepared for learning.
Please be informed that Continuous Assessment (CA) tests will commence shortly after resumption. Students are therefore advised to come prepared and ready.
Furthermore, all parents/guardians are strongly reminded that payment of school fees is compulsory. Any student who has not completed their school fee payment will not be allowed to remain in school.
Kindly make payments through the official school account below:
Account Name: Metro School
Bank Name: Stanbic IBTC Bank
Account Number: 0010048266
We appreciate your cooperation and continuous support.
Thank you.
Management
Markazul Ihsan School
19/03/2026
On behalf of *مركز الإحسان*, we extend our warmest greetings to you on the occasion of Eid al-Fitr. May Allah accept our fasting, prayers, and good deeds during the holy month of Ramadan
عيد مبارك!
تقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال
كل عام وأنتم بخير
14/03/2026
Muna farin cikin sanar da Yasir Muhammad Jibril ya kammala haddar Alkur'ani mai girma yau Asabar 25 ga watan Ramadan, Hijra 1447 wanda ya zo daidai da 14 ga watan Maris, Miladiyya 2026.
Muna taya ka da iyayenka murna da fatan za ka yi aiki da abinda ka haddace sannan da dagewa sosai wajen tilawar murajia da gyaran hadda domin shiga cikin yan sauka.
Allah ya saka wa malamai da iyaye da alkhairi akan ƙokari da suke na haddatar da yara alkur'ani yasa alkur'ani ya zame mana hujjar shiga aljanna! Amin.
Sanarwa.
Markazul Ihsan Kawo,
25 Ramadan, 1447.
14th March, 2026.
09/03/2026
Muna farin cikin sanar da Aisha Yusuf ta kammala haddar Alkur'ani mai girma yau Litinin 20 ga watan Ramadan, Hijra 1447 wanda ya zo daidai da 9 ga watan Maris, Miladiyya 2026.
Muna taya ki da iyayenki murna da fatan za ki yi aiki da abinda kika haddace sannan da dagewa sosai wajen tilawar murajia da gyaran hadda domin shiga cikin yan sauka.
Allah ya saka wa malamai da iyaye da alkhairi akan ƙokari da suke na haddatar da yara alkur'ani yasa alkur'ani ya zame mana hujjar shiga aljanna! Amin.
Sanarwa.
Markazul Ihsan Kawo,
20 Ramadan, 1447.
9th March, 2026.
08/03/2026
Muna farin ciki da murnar sanar da cewa Ismail Abubakar Isah ya kammala haddar Alkur'ani mai girma yau Lahadi 19 ga watan Ramadan, Hijra 1447 wanda ya zo daidai da 8 ga watan Maris, Miladiyya 2026.
Muna taya ka da iyayenka murna da fatan za ka yi aiki da abinda ka haddace sannan da dagewa sosai wajen tilawar murajia da gyaran hadda domin shiga cikin yan sauka.
Allah ya saka wa malamai da iyaye da alkhairi akan ƙokari da suke na haddatar da yara alkur'ani yasa alkur'ani ya zame mana hujjar shiga aljanna! Amin.
Sanarwa.
Markazul Ihsan Kawo,
19 Ramadan, 1447.
8th March, 2026.
08/03/2026
Muna farin cikin sanar da Khadija Muhammad Sani ta kammala haddar Alkur'ani mai girma yau Lahadu 19 ga watan Ramadan, Hijra 1447 wanda ya zo daidai da 8 ga watan Maris, Miladiyya 2026.
Muna taya ki da iyayenki murna da fatan za ki yi aiki da abinda kika haddace sannan da dagewa sosai wajen tilawar murajia da gyaran hadda domin shiga cikin yan sauka.
Allah ya saka wa malamai da iyaye da alkhairi akan ƙokari da suke na haddatar da yara alkur'ani yasa alkur'ani ya zame mana hujjar shiga aljanna! Amin.
Sanarwa.
Markazul Ihsan Kawo,
19 Ramadan, 1447.
8th March, 2026.
28/02/2026
Muna farin cikin sanar da Sadiya Abubakar ta kammala haddar Alkur'ani mai girma yau Asabar 11 ga watan Ramadan, Hijra 1447 wanda ya zo daidai da 28 ga watan Fabarairu, Miladiyya 2026.
Muna taya ki da iyayenki murna da fatan za ki yi aiki da abinda kika haddace sannan da dagewa sosai wajen tilawar murajia da gyaran hadda domin shiga cikin yan sauka.
Allah ya saka wa malamai da iyaye da alkhairi akan ƙokari da suke na haddatar da yara alkur'ani yasa alkur'ani ya zame mana hujjar shiga aljanna! Amin.
Sanarwa.
Markazul Ihsan Kawo,
11 Ramadan, 1447.
28th February, 2026.