03/11/2022
INSHA ALLAH.
IDAN ALLAH YAKAIMU GOBE. ZA'A FARA KARATU
DA MISALIN KARFE 8:30 ZUWA 9:30
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa computer library. Kaduna chapter, Computer training school, Kawo.
03/11/2022
INSHA ALLAH.
IDAN ALLAH YAKAIMU GOBE. ZA'A FARA KARATU
DA MISALIN KARFE 8:30 ZUWA 9:30
Ƙungiyar Arewa Computer Library (ACL) a ƙarƙashin Jagorancin Salisu Abdurrazak Saheel zata buɗe Portal ɗinta domin cigaba da ɗaukar ɗalibai, members da kuma ɗaliban Intermediate Classes a Watan December InshaAllah..🌼❤
Kamar yadda kuka sani ACL ƙungiya ce da aka kafata a Arewa cin Nigeria, wacce ta mayar da hankali wurin koyar da Digital Skills na Ilimin Technology da kuma wayar da kan Al'ummar Arewa akan duk wani abinda ya shafi Technology, ACL ba kawai ƙungiya bace da take horar da matasa ta basu Certificate ta rabu dasu bane, tana zaɓen masu hazaƙa a cikin ɗalibai ta nema masu Ayyukan yi a wasu kamfanoni da ma'aikatu da kuma Scholarship na cigaba da karatu a makarantun Technology.
ACL tanada Partnership da Federal Ministry Of Communication and Digital Economy da sauran manyan hukumomin da s**a shafi Technology a cikin ƙasa da wajen ƙasa.
ACL ta ɗauki ɗalibai daga matakin Batch A, B da C kuma ko wane batch yana ɗaukan ɗalibai sama da mutum 200 wanda Batch "A" sune ɗaliban farko sunyi karatun Level 1 zuwa Level 2, sun kammala an basu Certificate na Diploma wasu daga cikinsu sun samu ayyukan yi ta dalilin ƙungiyar wasu kuma sun samu Scholarship yanzu haka suna cen suna karatu.
ACL tana gudanar da karatuttukanta a Manhajar Telegram (Online Classes) wanda yanzu haka wasu jahohin sun fara gudanar da karatu Physical kasancewar ACL tanada Rassa a kowace jaha dake Arewa, 19 state munada Coordinators.
Wannan karen ACL tazo da sabon tsari na ɗaukar ɗalibai, domin wannan karen ɗalibai kashi ukku zata ɗauka.
1. Na farko ɗaliban da zasu shigo ACL domin suyi karatu su zama Cikakkun ɗaliban ACL waɗanda idan s**a kammala ACL zata basu Diploma Certificate sannan ta duba a cikin Scholarship da ayyukan da take samu duk shekara ta zaƙulo a cikin masu himma da ƙoƙari ta basu. ACL zata fara ɗaukar waɗannan ɗalibai a 1 ga watan December Insha Allah kuma Naira dubu biyu ne kudin Register na waɗannan ɗaliban. (2k)
2. Na biyu masu sha'awar zama members na ACL amma ba domin suyi kar
20/10/2022
Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!
Our boss today Got Engaged.
May Almighty Allah Bless Them
Allah ya cida yan baya.
12/10/2022
AREWA COMPUTER LIBRARY
Arewa Computer Library Rashen Jihar kaduna Karkashin Jagorancin Mubarak Hamisu Sun Fitarda Wani Tsari na Musamman Wanda ze Amfani Yan Jihar ta hanyar samarda Wani Kasaitaccen Online Class Wanda Za,a kiyarda Courses k**ar haka,
(1) WebDesign
(2) Graphic Design
(3) ICT
(4) Digital Marketing
Da Sauransu Zakuyi Registration da Wannan Online Class Akan 500 Naira Only
Domin Neman Karin Bayani ku nemi wannan Nomber Kamar haka: 08080185388
State Arewa Computer Library
Shawarwari ga duk matashin da ya tunkari shekaru 30 zuwa sama!
1. Kayi iya yinka wajen gujewa bashi, sai in ya zama dole, kuma da zarar ka samu sukunin biya to kayi hakan da wurwuri. "Bashi ba karamar barazana bace ga cigaba"
2. Idan Allah ya h**e maka aiki ko sana'a, ka dinga aje wani kaso komai ƙarancinsa, a asusun ajiyarka. "Ajiya maganin wata rana"
3. Aƙalla ka samu abin yi fiye da ɗaya, "Gida biyu maganin gobara"
4. A kowace safiya kamin rana ta faɗi, yi ƙoƙari ka iya wani sabon abu. Wayar da kake riƙewa makaranta ce babba "Ilmi kogi ne"
5. Aƙalla kowane mako ɗaya, ka yi ƙoƙarin karanta wani littafi. Akwai darussa da dama ƙunshe acikin littafai. "Ilmi haske"
6. Ka dinga motsa jiki aƙalla sa'a ɗaya a rana. " mafi yawan ciwarwata/cututtuka nada alaƙa da rashin motsa jiki.
7. Ahir, kashe dinka da zaman majalisa, amadadin haka yi wani abin da zai amfaneka da wannan lokaci, ko dai koyon wani abu ko neman ilmi. "Zaman kashe wando illa ce babba, kuma hurumi ne na wanzuwar giba da annamimanci" Ba zaka gane muhimmancin lokaci ba sai girma ya sameka.
8. Ka dinga tashi tunda safe domin tunkarar ayukan ka na wannan rana. "Da sassafe ake k**a fara"
9. Kowane yini kamin rana ta faɗi, yi ƙoƙari ka taimaki wani, ko da sadaka koda shawara kai koda da baiwa ƙadangaru ruwan sha ne. "Kar ka manta, wata karuwa ta samu gafarar Allah sak**akon yin taimako irin wannan"
10. Tallafi iyayenka da komai ƙanƙantar abin da Allah ya h**e maka, ko da kuwa suna da sukuni. "Akwai albaka sosai a taimakawa iyaye da yi masu biyayya"
Duka waɗannan matakan nasara ne!
Allah yataimakemu baki daya.
✍️ Mubarak Hamisu
Assalamualaikum warahmatullahi wabarakatuhu 👌
*Sanarwar gaggawa*
A madadin executive na jahar kaduna Muna farin cikin sanar da kowane member na jahar kaduna za'a fara extra classes A online ranar saturday da Sunday Mai zuwa 9th October, 2022 da misalin karfe 8:30pm.Zuwa 9:30pm
Anan whatsapp ne za'a dinga karatun📡☎️💻📱.
Allah ya bamu ikon halarta.
✍️✍️✍️
*Mubarak hamisu*
Coordinator Kaduna state
25/09/2022
Haryanzu zakU iya zuwa national office kawo na Acl domin mallakan form na program da za'a fara. Kafin Arufe zuwa karshen watannan
19/09/2022
AREWA COMPUTER LIBRARY KADUNA STATE CHAPTER 💪
Assalamu alaiykum warahmatullahi wabarakahtuh !!!......
*QUNGIYAR AREWA DIGITAL COMPUTER LIBRARY RESHEN JIHAR KADUNA TA QADDAMAR DA FORM NA COURSES DIN DA ZATA FARA DAUKAR SABBIN DALIBAI.*
🖥️📱
Wannan Kungiya dai ansanta wajan koyarda matasa maza da mata sana'o'in dogaro da kai wajan koyardasu *DIGITAL SKILLS*, domun samun wadatattun masana na'ura a yankimmu na AREWA, to wannan dalilinne yasa shugaban qungiyar reshan jahar Kaduna
*Mubarak Hamisu*
yaga yadace asake fito da wani ajin da za'a koyar, domun a baya anyi kalan wadannan ajujuwan, kuma munasaran wannan ajin zafi Kowani aji do mun Samun sabbin tsare tsaren da akasamu..
Wannan karan kyautane sedai kudin form din da za'a siya, #500 kuma karatun ba'a Online bane physically za'ayishi....
Allah yabada ikon halarta
Duk Wanda yake mukatar form din to ze iya zuwa kai tsaye Offishinmu dake Room 33 *CAPITAL PLAZA KAWO*
Kaduna State coordinator 👇👇👇
✅ *Mubarak Hamisu*
Sing by national Chairman ✍️ Salisu Abdurrazak Saheel.
Digital Computer Library
Computer library Kaduna State
.D.C.L To The World🌎
Salisu Salisu Abdurrazak SaheelaSalisu Abdurrazak SaheelSalisu Abdurrazak Saheel
17/09/2022
*AREWA COMPUTER LIBRARY KADUNA STATE
ADMISSION!ADMISSION!! ADMISSION!!!*
Sashen ilimi na Kungiyar Arewa Computer Library kaduna state Chapter na farinchikin sanar da mambobinta da sauran jama'a cewa ta fara siyar da fom din neman gurbin karatu na practical karatun dijital.
Suna sayar da fom na diploma da Certificate na darussan da ke ƙasa
1- Python Programming
2- Web design/Development
3- Networking
4- Computer Fundamentals
5- Information communication Technology
6- Graphics Design (Both Smart phone and Computer design)
7- Digital Marketing
8- Word press
Dukkan kwasa-kwasan ƙwararru ne ke ɗaukar su kuma kwasa-kwasaine mai amfani kuma ana ɗaukar su cikin harshen *HAUSA* tare da ɗan bayani cikin Ingilishi
Zaku iya siyan fom dinku a babban ofishin Kungiyar na Arewa Computer library. National office capital plaza kawo kaduna
ko Tuntuɓi Lambobi masu zuwa
07060806900
08080185388
KUZO KU KOYI ILIMIN FASAHA A FARASHI MAI KYAU DA RAHUSA
*ADMISSION! ADMISSION!! ADMISSION!!!*
The academic section of Arewa Computer library kaduna state Chapter wishes to inform her members and the general public that it has started selling admission Form for their extra ordinary classes of digital literacy.
They sell form for both diploma and certificate in the below courses
1- Python Programming
2- Web design/Development
3- Networking
4- Computer Fundamentals
5- Information communication Technology I.C.T
6- Graphics Design
7- Digital Marketing
8- Crypto currency
9- Word press
All courses are taken by Professionals and are practical base and are taken in *HAUSA language* with little explanation in English
You can purchase your form. National office Capital plaza kawo
Numbers
07060806900
08080185388
_COME AND LEARN THE ADVANCEMENT OF TECHNOLOGY AT A VERY FRIENDLY AND AFFORDABLE COST_
Salisu Abdurrazak Saheel
15/09/2022
Alhamdulillah. Masha Allah.
Yanzu haka *Arewa Computer Library* (ACL) ta samu wani babban bango da yaketa kokari da fadi tashin ganin Certificate din ACL ya samu karbuwar da za'a iya neman HND dashi InshaAllah..
Allah Ya Tabbatar Mana Da Alkhairi..🙏
Alhamdulillah.
Yanzu haka Arewa Computer Library (ACL) ta samu wani babban bango da yaketa kokari da fadi tashin ganin Certificate din ACL ya samu karbuwar da za'a iya neman HND dashi InshaAllah..
Allah Ya Tabbatar Mana Da Alkhairi..🙏