SALAM BARKANMU DA ASUBA
Rafukkah YOUTH Association
Bringing you the best news, concerning RAFUKKAH
05/01/2023
JUMU'AT MUBARAK YAN'UWA. ALLAH YASADAMU DA ALKHAIRAN DAKE CIKIN RANAR.
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UUN ALLAH YAKARBI RAYUWAR HAJ MARE BABARSU MAL SHAFI'I LADANI ALLAH KAJIQANTA DAGAFARA
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un. Allah ta'ala ya amshi rayuwar Muhammad musa(mumu)
ان لله وانا إليه راجعون
ALLAH TA'ALA CIKIN IYAWARSA YADAUKI RAN BABARMU ADAWIYYAH. MAHAIFIYARSU ISIYA JOHN. JANAIZA YAU DA QARFE GOMA 05/10/2022
16/05/2022
EFCC Arrests Ahmed Idris, Accountant General of the Federation for N80billion Fraud.
Hausa Translation:
EFCC Ta K**a Ahmed Idris, Babban Akanta Na Kasa Saboda Almundanar Nera Biliyan Tamanin
Hukumar EFCC ranar Litinin 16 ga watan Mayu, 2022, ta k**a babban akanta na kasa mai ci, Ahmed Idris saboda tuhumar sa da take na karkatarwa da safarar kudin haram kimanin nera biliyan tamanin.
Binciken hukumar EFCC ya gano cewa babban akantan ya yi amfani da ‘yan uwa da abokan arziki da sauran makusanta wajen karkatar da kudin da aikata sauran laifin da ake tuhumar shi da shi.
An yi amfani da kudin wajen saka hannun jari a fannin gidaje a jihar Kano da Abuja.
Hukumar ta k**a shine bayan katin gayyata da ta aika masa da ya halarci ofishinta don amsa wasu tambayoyi amma yaki amsakatin gayyatar.
Ku ziyarci sashen intanet na EFCC www.efccnigeria.org don karanta karashen labarin.
06/03/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Katsina