DENSA SON KT

DENSA SON KT Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DENSA SON KT, Nursing School, Katsina.

Daura Emirate Nursing Students Association (DENSA), comprises of Students Nurses Of kasimu Kofar Bai School of Nursing Katsina indigenous to five local government area within Daura Emirate, this include; Daura, Baure, Zango, Sandamu And Maiadua.

03/10/2024

Allurar Gentamicin da ka mayar da ita kamar abinci, tana iya yi ma illa wataran kaji ka zama kurma, ka dena ji (Autotoxicity) ko ta kashe ma Koda (Nephrotoxicity).

03/10/2024

Kafin ka sha maganin, da sunan maganin zafi, tambayi malamin asibiti mafi kusa da kai ya sanar da kai mutanen da maganin ya kashe ta dalilin ciwon koda da ciwon hanta.

03/10/2024

Malaman asibiti ku ji tsoron Allah, ku dena yiwa mutane aikin da kuka San baku da cikakken ilimi a kan shi.

03/10/2024

Mata da maza da yawa sun kamu da colorectal da cervical cancer ta dalilin cusa magungunan gargajiya a gaban su da duburar su.

02/10/2024

Hakkin PHC development committee ne su ciyo kwalar du wani Wanda s**a ga Yana yiwa mutane allura ba tare da yayi karatun lafiya ba su mika shi ga hukuma ta daka sa

02/10/2024

Cin amanar profession ne a rinka kiran ka da suna Medical DOCTOR kana hura hanci da daga kafada kana ansawa, alhalin kai kasan ba abin da ka karanta Kenan ba.

Address

Katsina
820213

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DENSA SON KT posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category