Al-Markazus Salafy Center For Islamic Learning

Al-Markazus Salafy Center For Islamic Learning KUSANTO DA SUNNAR ANNABI KUSA DA AL'UMMAH

22/08/2026
21/08/2026

Bayani Akan Zakkah................................................
A cikin Littafin Makhtasar Zadil Ma'ad

1. Malami Nura Assalafy a Saman Kujera Yayin Fara Karatu2. Akwai wani bawan Allah Zaune Ƙasa.......wanene?
20/08/2026

1. Malami Nura Assalafy a Saman Kujera Yayin Fara Karatu
2. Akwai wani bawan Allah Zaune Ƙasa.......wanene?

20/08/2026


مُخْتَصَرُ زَادِ اْلمَعَادُ
Darasi 020
Mai Gabatarwa Imam Nura A Yar'adua Assalafy

A Masallacin Malam Hudu dake Kan Primary din Sabuwar Unguwa Kofar Kaura Katsina.

18/08/2026

Halaccin Sayen Kayan Masarufi Lokacin Kaka||Sheikh Nura A Yar'adua Assalafy Katsina

Karatun Mata na Bayan Sati Biyu (2)
18/08/2026

Karatun Mata na Bayan Sati Biyu (2)

Alhamdulillah🤗Labari cikin photona yanda aka gudanar da kammala karatun littafin "Alkaba'ir" acikin darussa 69, wanda an...
14/08/2026

Alhamdulillah🤗

Labari cikin photona yanda aka gudanar da kammala karatun littafin "Alkaba'ir" acikin darussa 69, wanda an fara karatun sa ne a ranar juma'a 12/01/2024 zuwa yau juma'a 14/08/2026.

Muna fatan Allah ya sakawa malam da alkhairi ya karba masa dukkan ayyukansa ya karbi rayuwarsa akan wannan babban aiki da yakeyi, ya shirya masa da zuriar sa, Allah ya zama jigo acikin rayuwarsa ya biyamasa bukatunsa baki daya, ya hadumu dashi a aljannah baki daya.

Allah ya karemana mutuncin sa ya tabbatar dashi akan tafarkin manzon tsira (S.A.W). Allah ya karawa rayuwar sa albarka da imani da ikhlasi ya yawaita mana irinsa acikin al'umma.

Dalibai acigaba da yin sharing domin samun sakamoka na yada ilimi da aikin alkhairi.

14/08/2026


كتاب الكبائر
Darasi na 65

Mai Gabatarwa Imam Nura A Yar'adua Assalafy Katsina

Masallacin Marigayi Malam Sale Mai Gaskiya Sabuwar Unguwa Kofar Kaura Katsina

Address

Katsina
KATSINA

Telephone

+2348033670147

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Markazus Salafy Center For Islamic Learning posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share