26/04/2026
Littafi mai tuna muna da lokacin ƙuruciya ! Wai ko kun san cewa:
1- Mawallafin littafin "Al-arabiyyatul Jadidah Fi Nijeriya" wanda aka fi sani da Littafin "Bāri wa Biba" shine Sarkin Kazaure mai martaba Mallam Hussaini Adamu, Wanda mahaifine ga Sarkin Kazaure na yanzu, an fara buga littafin a 1979
2- Yayi karatu a "School Of Arabic Studies Kano" S.A.S, yayi zamani da su Abubakar Imam da Sa'adu Zungur, ya zama Sarki a 1994 ya rasu a 1998
2- A littafan da aka rubuta cikin gida Najeria na shashen Larabci babu littafin da yayi shaharar littafin "Bāri wa Biba" daga samun ƴancin kai zuwa yanzu
3- Littafin akwai na 1 zuwa na 6 a iya sanina, Kuma shekarar Littafin 47 cib
4- Allah Sarki na san za ka tuna shekarun ƙuruciya ko 💔🥲 ? A wace Islamiyyah aka karantar da ku Littafin Bāri wa Biba ? Kuma wane Malami ne ya karantar da ku shi ?
(Garkuwan Ustazan Islamiyyah)
Shugaban tafiyar Ustazu tsaya da ƙafarka
Abdulkarim Hamisu Assuyudiw
26/04/2026
GAME DA SHAIKH LAWAL TRIUMPH!
Sun yi masa ƙazafi cewa ya soki Manzon Allah ﷺ, sun je gaban gwamnati, an kai batun gaban kwamitin Shura na Kano, an zauna da shi ya kare kansa, ya tabbatar da cewa ƙarya ne ba a haifi Annabi Muhammad ﷺ da shayi da kwalli ba, kuma wannan ba mu'ujiza ba ce. Duk malamansu sun kasa tabbatar da abin da ya musanta. Kuma duniya ta shaida.
Amma ta ƙarfi da yaji magauta sun dage sai sun tunzura mutanen gari akan Shaikh Lawal Triumph! To ga saƙo ku ji daga gare mu; billahil lazi la ilaha illa huwa, duk wanda ya sake da tsautsayi ya ɗauki doka a hannu ya taɓa mana malami ba za mu yarda ba, Ahlusunnah ba za mu ɗauki ƙasƙanci ba wallahi!
Adam Sharada
26 April, 2026
26/04/2026
*Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh*
*Karatun* *Littafin*: RIYADUSSALIHIN
*Darasi*: 71
*Gabatarwa*: Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Rahimahullah)
https://chat.whatsapp.com/I4oa0FKcmGoE82IBskJ9L5?mode=gi_
25/04/2026
*Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh*
*Karatun* *Littafin*: RIYADUSSALIHIN
*Darasi*: 71
*Gabatarwa*: Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Rahimahullah)
https://chat.whatsapp.com/I4oa0FKcmGoE82IBskJ9L5?mode=gi_t
22/04/2026
A yau ne in Sha Allah
Za'ayi darasi na 3
Rana: Duk Laraba
Lokaci: Bayan Magriba
Guri: Masallacin Abi Hurairah Lungun gidan ƙwashi Jibia.
22/04/2026
*Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh*
*Karatun* *Littafin*: RIYADUSSALIHIN
*Darasi*: 70
*Gabatarwa*: Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Rahimahullah)
https://chat.whatsapp.com/I4oa0FKcmGoE82IBskJ9L5?mode=gi_t
21/04/2026
*Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh*
*Karatun* *Littafin*: RIYADUSSALIHIN
*Darasi*: 69
*Gabatarwa*: Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Rahimahullah)
https://chat.whatsapp.com/I4oa0FKcmGoE82IBskJ9L5?mode=gi_t
20/04/2026
*Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuh*
*Karatun* *Littafin*: RIYADUSSALIHIN
*Darasi*: 68
*Gabatarwa*: Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Rahimahullah)
https://chat.whatsapp.com/I4oa0FKcmGoE82IBskJ9L5?mode=gi_t
18/04/2026
Mun wayi gari cikin iKon Allah, Muna fatan Allah yayi mana Arziqi da iKon sa!
15/04/2026
Sun shekara sama da 10+ suna da'awar Yan Izala sune Boko Haram, Sai ga shi duk Yan ta'addan yanzu suna rataye hotunan shehu a wuyoyin su.
Wannan dalilin yasa s**a ware ƙungiyar Hausa Zalla suna cewa Fulani ne yan ta'adda kuma Shehu Usmanu danfodiyo ne ya koya musu ta'addanci jihadi ne.
Ko kun fahimci basu so a ce Yan Darikar Tijjani Da Inyass ne yan ta'addan Fulanin daji da Yan kidnapping kamar yadda s**a shekara sama da 10+ suna cewa Izala ce Boko Haram.