Daga islamiyya

Daga islamiyya Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuh. Daga Islamiyya shafi ne da aka ƙirƙira domin koyar da addinin Musulunci cikin sauƙi da gajerun bidiyo.

Za ka samu:
📖 Addu'o'in yau da kullum. 🌙 Salati ga Annabi Muhammad ﷺ. 🤲 Azkar. 📚 Darussan Islamiyya.

07/07/2026

� Darasi na 1 – Salati ga Annabi Muhammad ﷺ
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ ﷺ
Allah Ya sa mu kasance masu yawaita salati ga AnnabinSa ﷺ.
� Wace addu'a ko salati kake so mu koya a Episode na gaba? Rubuta sunanta a comments, za mu zaɓi daga cikinsu in shaa Allah.

🌙 DAGA ISLAMIYYA📢 MUN FARA KARƁAR SABBIN ƊALIBAIKana son koyon addininka cikin tsari da sauƙi?Mun buɗe rajista domin shi...
12/06/2026

🌙 DAGA ISLAMIYYA

📢 MUN FARA KARƁAR SABBIN ƊALIBAI

Kana son koyon addininka cikin tsari da sauƙi?

Mun buɗe rajista domin shiga azuzuwanmu na kyauta:

🔤 HADA BAKI ONLINE
📖 TAUHIDI
📚 FIQHU

🎓 Karatu kyauta ne

📱 Za a gudanar da karatun ta WhatsApp

📅 Rajista na tsawon makonni 2 kacal

👳‍♂️ Malami: Suhailu Usman
📞 07080952001

🔗 Danna link ɗin rajista da za a saka a ƙasa domin shiga.

Ka gayyaci 'yan uwa da abokai masu sha'awar ilimin addini.

://chat.whatsapp.com/LjxCKpdcw3TBnojSbdWGIC?s=cl&p=a&mlu=3

Address

Katsina
810101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daga islamiyya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category