Sa'adatu Shehu Memorial community primary school

Sa'adatu Shehu Memorial community primary school Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sa'adatu Shehu Memorial community primary school, School, Katsina.

15/01/2025

Munayima jamaa fatan alkairi tareda sanar maku yanzu haka mun bude makarantar Secondary School Community ta Saadatu Shehu Memorial community a bayan Federal medical centre acikin primary wadda akekira da Manir Yakubu primary School.

Muna daukar jss 1 2 3. SS 1 2 3 harda Transfer kowane bangare, akwai science, Art da sauran su, gamasu bukata sai a tuntubi wadannan lambobi k**ar haka 08030818903, 08022323703,09136960843 07060772631

26/08/2022

Kungiyar Iyayen Dalibai da Malamai na Najeriya, NAPTAN ta nemi ganawa da Gwamnatin Tarayya kan yajin aikin kungiyar malaman jami'o'i, ASUU, wanda ya ki ci ya ki

26/08/2022

Jami’an tsaro a jami’ar jihar Calaba sun k**a Jerey Wanda dan farfesa ne da satar injin motar Hilux wanda ya kai Naira Miliyan 2.   Cpt Augustine Bisong (retd) wanda shine shugaban masu gadin ya bayyana cewa, an kawo injinne dan maye tsoho da ya lalace.   Load AD Bayan sacs injin, an sanar da ...

11/10/2020

Kugarzayo kusamama yaranku form cikin wannan makaranta a cikin sauki da rahusa zamuba yaranku tarbiya mai inganci ga kuma karatun addini dana zamani zamuba yaranku kyakyawar kulawa tamusamman lokacinda suke hanunmu kuma cikin farashi mai sauki kada abaka labari garzayo kasamama yaronka gurbin shiga makaranta Sa'adatu Shehu memorial primary school nursery secondary islamiya and tahafizul Qur'an.

Tuntubi wadanan lambobin KAMAR haka 08022323703, 08030818903

11/10/2020

Kugarzayo kutun tubemu zamuba yaranku tarbiya mai inganci akwai karatun addini da na zamani a wanan makaranta zamuba yaranku kulawa ta musamman acikin rahusa garzayo kasamama danka form na shiga wanan makaranta mai albarka acikin sauki da rahusa, tuntubi wanan lambobin KAMAR haka 08022323703, 08030818903

04/10/2020
04/10/2020

To help the community children
To help the government schools

Address

Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sa'adatu Shehu Memorial community primary school posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category