16/02/2022
Saurari Wakar Marigayi Musa Dankwairo Muradun (AUDIO)👇
   Mushakata Da Wakar Marigayi Musa Dankwairo Muradun. A sanannen mawakin Hausa Marigayi Dr. Alhaji Musa ‘Dan’kwairo inda yakecewa “Rike talakwan da kyawo, Kai masu hairi, Ka sa su hanyoyin musulunci, In sun karkace ka tan’karosu, In ko sun ‘kiya ka basu kashi, Wani lokaci talaka bai...