07/12/2025
Green House Katsina Sashen Atamfa da Leshi na sanar da abokan huldar kasuwanci cewa mun kawo Atamfa kala Kala daban daban masu kyau da nagarta a farashi Mai sauki da rahusa zaku Iya samunmu a kamfaninmu dake cikin garin Katsina, ko ku tuntubemu a numbobin da ke ka kasa waya ko whatapp
07077424292
07025954535
07011104743
02/11/2025
Abu namu...:Director na Kamfanin Green House Katsina zai Kara Amarya.
05/09/2025
Munyi Mauludin Annabi SAW A Green House.
Mukasance mu kwaikwayi Gaskiya da Rikon Amana, cikin dabiun fiyayyen Halitta, zamuci Nasara a rayuwarmu, inji shugaban Kamfanin Alh shehu Sani Namaska Green House Katsina, a takardar sakon sa da Isah sani yakaranta,
Angudanar da Mauludin yau da misalin 7:00am zuwa 8:30am yau 12 ga watan rabiul awwal Wanda yai daidai da 5/9/2025, angudanar da Mauludin a harabar Kamfanin da ake ma lakabi da Green House complex.
Bayan gabatar da karatun Qur'ani manajan company Alh Salisu shehu, yayi Bayanin kan makasudin wannnan taro shine, taruwa mu nuna godiya ga Allah da yabamu Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad SAW daga bisani aka gudanar karatun da Diwani gami da Ishirinya. Bayan Kara Kara tun Al'qurani.
Director na company Alh Sani shehu ne yayi jawabin rufewa, inda yayi kira akan mukasance masu hakuri saboda hakuri haline na Manzon Rahama SAWW sannan da hakuri zamu iya nasara akasuwancinmu.
Daga karshe M Didi ya rufe da addua.
26/08/2025
Green House Katsina. 🏠 Na sanar da Abokan Huldar kasuwanci Mun kawo Injin kwalliyar Riga ta Maza da mata Muna aikin mu adarashi Mai sauki da rahusa, ku tuntubemu 08163287086
26/07/2025
Green House Katsina Sashen sarkoki da agogo na sanar da abokan huldar kasuwanci cewa mun kawo sarkoki da agogo Kala daban daban masu kyau da nagarta a farashi Mai sauki da rahusa zaku Iya samunmu a kamfaninmu dake cikin garin Katsina, ko ku tuntubemu a numbobin da ke ka kasa waya ko whatapp
07077424292
07025954535
07011104743
09121884198
Muna Godiya.
01/04/2025
Ma'aikatan Green House Katsina Karkashin Daraktan Kamfanin Alh Sani Shehu Namaska sunyi Hawa Sallah da Bariki, domin nuna farinciki da raya Al'adun Jihar Katsina.