26/09/2019
Alhmdllh Alhmdllh Alhmdllh kamar yaune muka fara gashikuma cikin yardar Allah muna shirin kammalawa Akaron farko dazamu yaye dalibanmu wadanda s**a samu training abangaren sanao,in hannu, Observers vocational Training and Skills Acquition Center Katsina nasanar da jama,a zata yaye dalibanta aranar lahadi 6th October,2019 Allah yabaku ikon zuwa Ameen
12/09/2019
11/09/2019
11/09/2019