04/01/2026
FARIN CIKIN MA'AURATA
516
MAGANCE MATSALOLIN DA YAWAITAR ZAWARAWA KAN IYA HAIFARWA
4. GYARAN AL'ADU DA ƊABI'U
Magance al’adun da ke hana mata sake aure: A wasu wurare, ana kallon zawarawa da wani kaskanci ko a hana su sake aure. Wannan dabi’a na buƙatar gyara.
Saukaka al’adun aure: Tsadar aure da bukukuwa na iya hana mutane aure ko kawo matsaloli bayan aure.