Sheikh Surajo Mahmud Kankia

Sheikh Surajo Mahmud Kankia الدعوة إلى السنة
(1)

08/05/2026

Assalamu alaikum
Yau babu karatun Fathulmajeed saboda uzuri

Cikin hotuna:Yadda aka gudanar da wa'azin aure na Maryam Surajo Mahmud Kankia a ranar Lahadi 26th April 2026 daga Masall...
27/04/2026

Cikin hotuna:
Yadda aka gudanar da wa'azin aure na Maryam Surajo Mahmud Kankia a ranar Lahadi 26th April 2026 daga Masallacin Government Printing Kofar Durbi Katsina
Ibnu Siraj
Abdul Isah Albani
Abu Marthad
Ahmad Sulaiman Rahmah
Nura Abubakar Assalafy
Anas Mukhtar
Aminu Sulaiman Umar
Da sauran jama'a muna godiya Allah ya saka ma kowa da mafificin alkhairi

26/04/2026

Wa'azin Aure

Za'a yi wa'azi munasabar auren Isah Muhammad Auwal da Maryam Surajo Mahmud Kankia gobe InshaAllah a Masallacin Governmen...
25/04/2026

Za'a yi wa'azi munasabar auren Isah Muhammad Auwal da Maryam Surajo Mahmud Kankia gobe InshaAllah a Masallacin Government Printing Kofar Durbi Katsina

25/04/2026

Kai tsaye daga wurin daurin auren Maryam Surajo Mahmud Kankia

Assalamu alaikum Wannan katin gayyata ne na musamman ga waɗanda katin bai isa zuwa gare su baSannan kuma muna barar addu...
13/04/2026

Assalamu alaikum
Wannan katin gayyata ne na musamman ga waɗanda katin bai isa zuwa gare su ba
Sannan kuma muna barar addu'a daga yan uwa

05/04/2026

Rayukan yan arewa ba'a ɗauke su bakin komai suke ba

03/04/2026

I got over 300 reactions on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Majalisin TAFSIR na dare na watan Ramadan da ya gabataAllah ya maimaita mana
29/03/2026

Majalisin TAFSIR na dare na watan Ramadan da ya gabata
Allah ya maimaita mana

Sanarwar dawowa karatuttukan Masallaci na tsakanin Magriba zuwa Isha'i InshaAllah daga yau Lahadi
29/03/2026

Sanarwar dawowa karatuttukan Masallaci na tsakanin Magriba zuwa Isha'i InshaAllah daga yau Lahadi

Address

Katsina

Telephone

+2348139236136

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Surajo Mahmud Kankia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Sheikh Surajo Mahmud Kankia:

Shortcuts

Share

Category