18/08/2026
GORON MAULUDI! GORON MAULUDI!! GORON MAULUDI!!!
Zawiyyar Maulana Ash-sheikh Ash-Shariff Ibrahim Saleh Al-Hussainiy Radiyallahu ta'ala anhu dake Katsina ƙarƙashin jagorancin Maulana Sheikh Goni Dr Muneer Sheikh Ja'afar Katsina HAFIZAHULLAH...
Muna farin cikin gayyatar ƴan'uwa musulmi zuwa taron GORON MAULUDI da aka saba gabatarwa duk shekara, wannan shekarar ma zai kasance kamar haka;
Ranar Litinin 11 ga watan Rabi'ul Auwal 1448A.H wanda yayi daidai da 24 ga watan Agusta 2026.
Da misalin ƙarfe biyu na rana har zuwa Maghriba.
Allah ya bada ikon halarta Aameen.