Nurul Ilimil Islam

Nurul Ilimil Islam

Share

Muna farin ciki da zuwaka/ki wannan group

04/09/2021

Ka Samu guri ka natsu kai kadai ka zauna kayi tunani akan cewa: shin wane dalili ne yasa Allah ya halicce ka

Ya Allah Ka jikan dukkan musulman da s**a rigamu gidan gaskiya, mu kuma Ya Allah ka kyautata na mu karshen idan yazo, ka kar6e mu muna a bayinka na kwarai

RABBI AGFIRLI
RABBI AGFIRLI
RABBI AGFIRLI YA ALLAH

26/08/2021

Allah ka ba mu ikon yin amfani da abinda muka karanta

20/08/2021

KA BANI ARON LOKACIN KA

"Shi dan Adam yana fara lissafa shekarunsa ta kasa ne, amma Allah yana fara lissafawa ne ta sama, kada kada ka bari rudun duniya yasa ka manta da haduwarka da ubangijinka, kaji tsoron Allah kuma ka bauta masa.

=> Duk irin zaton da kayiwa Allah to haka za ka same shi, yi kokari kayiwa Allah kyakkyawan zato domin ya za me maka sanadiyar samun rahama a gobe kiyama.

A L H A M D U L I L L A H

Want your school to be the top-listed School/college in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Katsina
WELCOME