Matasan Arewa wlh mi farka ππ
In bahaka xa ayi bamu βοΈβοΈβοΈ
Real mallam murtala Jr fanx
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Real mallam murtala Jr fanx, College & University, Katsina.
Honesty is the best policy is that really my friends π€π€π€
Ina buqatar addu ar ku
Sanadiyyar hadarin mota Yan garin mu 6 s**a rasu πππ
Aslm
Dukkan yabo da godia sun tabbatar ga Allah ππ madaukakin sarki Wanda ya bani damar bude wannan gd Mai albarkaπππ€£
Bana bude wanna page ba Don cin xarafin wani bah aa hasalima don sada xumuncii.
Muna musulmai ππ bai kamata ace sai Yan uwan mine kawae abokan mu aa wanna ma hanaya ce ta sada xumuncii.
Muyi amfani da wannan hanya Don Neman aljannar muππ
Sannan wannan gida xai ci gaba da yada da awa
Insha Allah ππ fatan samun goyon bayan ku masoya nahπ€π€
Tabbas Muna tare Koda kuwa kowa na wareβοΈβοΈβοΈ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Katsina