Muhd

Muhd

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhd, College & University, K/D, Katsina.

07/02/2022

As-salamu Alaikum,
Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Yace :"Haqiqa Allah Baya *Kar6e Ilimi* Ta Hanyar Kwaceshi Daga Zukatan Bayi, Amma Yana Kwaceshi Ta Hanyar *Mutuwar Malamai* , Ta Yadda Idan Yazama Babu Malamin da Ya Rage, *Sai Mutane Su Riqi Shugabanni Jahilai* , A Ringa Yi musu Tambaya, Sai Su Ringa Bada Amsa Ba Da Ilimiba, Su *6ace* Kuma Su *6atar* ."
Ubangiji Ya Datar Damu Da Shugabannin KIRKI. Amin, Yau Muna Litinin.
*Bukhari da Muslim*

20/01/2022

Allahu Akbar!

20/01/2022

My world,😊

22/12/2021

As-salamu Alaikum,
*Rana;14/5/43 # 22/12/21*
❌ *HARAMUN NE TAYA SU MURNAN KIRSIMETI KO NEW YEAR*
Shaykh Ibnu Bazz Yace:
Baya Halatta Ga Musulmi Ko Musulma Suyi TARAIYA Da Yahudu Da Nasara Ko Wasunsu Cikin *Bukukuwan IDINSU* (Ta Hanyar Taya Su Murna/Ce Musu *HAPPY CHRISTMAS* Ko *NEW YEAR* ), Wajibi Ne Barin Yin Hakan Domin Duk Wanda Yayi Kamanceceniya Da Wasu Mutane To Yana Cikinsu, Manzon Allah (.SA.W) Kuwa Ya *GARGADEMU* Akan *KAMANCECENIYA* Dasu Da *DABI'ANTUWA* Da *DABI'UNSU* , Saboda Haka Wajibine Musulmi Da Musulma Su *KIYAYI* Wannan Kuma Baya Halatta Su Taimaka Da Komai A Cikin Wannan Domin *IDI* Ne Daya Sabawa Shari'a.
مجموع فتاوى ومقالات متنوعة 6/405
Allah Ya Bamu Ikon *Yiwa Annabi S.A.W BIyayya* Cikin Abinda Yae Mana Dadi Ko Akasin Haka. Amin, Yau Muna Laraba.

Want your school to be the top-listed School/college in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


K/D
Katsina