Sautus sunnah media

Sautus sunnah media Domin tunatarwa akan addinin musulunci bisa sunnar Annabin mu fiyayyen halitta MUHAMMADUR RASULULLAH ( S A W )

Dan uwa nasan ka Mohammed Tasi'u Abubakar Allah ya saka maka da mafificin AlkhairiWannan certificate na girmamawa ta fan...
31/10/2023

Dan uwa nasan ka Mohammed Tasi'u Abubakar Allah ya saka maka da mafificin Alkhairi

Wannan certificate na girmamawa ta fannin da'awah ,Dan uwa Mai albarka ya bani,
Ina rokon Allah yayi Mana jagora baki daya sannan ya Kara tsarkake zukatan mu ya Kara mana ikhlasi akan wannan aiki .

KWADAYI MABUDIN WAHALAKa yanke ƙauna daga abun hannun mutane ka tashi nemi na kanka idan kana su ka rayu cikin izza.SHEI...
30/10/2023

KWADAYI MABUDIN WAHALA

Ka yanke ƙauna daga abun hannun mutane ka tashi nemi na kanka idan kana su ka rayu cikin izza.

SHEIKH UMAR SHEHU ZARIA
Hafizahullah

Muhammad Salisu Fago ✍️

Islamic Da'awah Quote

ALHAMDULILLAHIslamic Da'awah Quote Muhammad Salisu Fago ✍️
29/10/2023

ALHAMDULILLAH

Islamic Da'awah Quote

Muhammad Salisu Fago ✍️

idan kasan cewa Allah shine Mai badawa Kuma shine Mai hanawa, sannan idan ya baka Babu Wanda ya isa ya hana ka sannan id...
29/10/2023

idan kasan cewa Allah shine Mai badawa Kuma shine Mai hanawa, sannan idan ya baka Babu Wanda ya isa ya hana ka sannan idan ya hana ka Babu Wanda ya isa ya baka, idan kasan wannan to ka huta.

Islamic Da'awah Quote

Muhammad Salisu Fago ✍️

Kabi duniya a sannu ka Zama Mai bauta da kiyaye iyakokin Allah , sannan ka zama cikin shiri saboda mutuwa bata shawara.I...
28/10/2023

Kabi duniya a sannu
ka Zama Mai bauta da kiyaye iyakokin Allah , sannan ka zama cikin shiri saboda mutuwa bata shawara.

Islamic Da'awah Quote

Muhammad Salisu Fago ✍️

YAN UWAIdan ka tashi ko idan kika tsahi naiman abokin rayuwa ka/ki zabawa Kan ki/ka Wanda kuka fahimci juna dashi sannan...
28/10/2023

YAN UWA

Idan ka tashi ko idan kika tsahi naiman abokin rayuwa ka/ki zabawa Kan ki/ka Wanda kuka fahimci juna dashi sannan ra'ayin Ku yazo daya, idan kukakayi haka zakuyi Zama a cikin dadin rai da kwanciyar hankali in Sha Allah.



Islamic Da'awah Quote

Muhammad Salisu Fago ✍️

SIRRIN RAYUWAALQUR'AN
25/10/2023

SIRRIN RAYUWA

ALQUR'AN

SHEIKH ABUBAKAR GERORahimahullah  YACEIn kun sami labarin mutuwar mu kuyi mana Addu'a, ku roki Allah ya karbi ayyukan mu...
06/09/2023

SHEIKH ABUBAKAR GERO
Rahimahullah YACE

In kun sami labarin mutuwar mu kuyi mana Addu'a, ku roki Allah ya karbi ayyukan mu, bamu da matsala a duniya da ta wuce qaqa zamu mutu, na biyu Allah ya karba bai karba ba wallahi wallahi bamu sani ba, amma yana yuwa addu'oin ku su taimaka Allah ya yaye zunuban mu ya karbi ayyukan mu, wallahu a'alam.

Allahu SWT yajiqan malan ya gafarta masa zunuban sa sannan ya karbi ayyukan sa.

Muhammad Salisu Fago ✍️

N A S I H ABa gama aikin alheri bane ya fi burgewa kaman mutuwa akan aikin alheri.TASKAR SHEIKH UMAR SHEHU ZARIAHafizahu...
09/06/2023

N A S I H A
Ba gama aikin alheri bane ya fi burgewa kaman mutuwa akan aikin alheri.

TASKAR SHEIKH UMAR SHEHU ZARIA
Hafizahullan

Mohd Salisu Fago ✍️

Address

Daura Kano Road
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautus sunnah media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category