GMTD

GMTD Official Page of GMTD Chairman, Engr. Muttaqha-Rabe Darma, PhD — Honourable Minister of Housing and Urban Development.

03/09/2026
03/09/2026

Mal. Sanusi Abdul Sule Represents The Hon. Minister Housing And Urban Development, Engr. Muttaqha Rabe Darma At The Graduation of Shahrab International School katsina.

Apply for medical Scholarship!Link —https://ikmss.com/Alh. Ibrahim Kabir Masari Sannu da kokarin wajan taimakon Al’ummar...
03/09/2026

Apply for medical Scholarship!

Link —https://ikmss.com/

Alh. Ibrahim Kabir Masari Sannu da kokarin wajan taimakon Al’ummar jihar katsina.

TINUBU DIKKO NO DOUBT TA ZIYARCI OFISHIN GMTDƘungiyar Tinubu Dikko No Doubt, ƙarƙashin jagorancin Hon. Usman Musa Garba,...
02/09/2026

TINUBU DIKKO NO DOUBT TA ZIYARCI OFISHIN GMTD

Ƙungiyar Tinubu Dikko No Doubt, ƙarƙashin jagorancin Hon. Usman Musa Garba, ta kai ziyara ta musamman ofishin GMTD da ke Katsina.

Ƙungiyar ta bayyana aniyarta ta shiga tare da mara wa tafiyar GMTD baya, bisa la’akari da irin ƙoƙarin da ƙungiyar ke yi wajen tallafa wa al’umma da kawo ci gaba a jihar Katsina.

Sun bayyana cewa suna ganin irin gudummawar da Engr. Muttaqha Rabe Darma, Chairman na GMTD kuma Ministan Gidaje da Bunƙasa Birane, ke bayarwa wajen inganta rayuwar al’ummar jihar Katsina da kuma tallafa wa ayyukan ci gaba.

Ziyarar ta kasance wata alama ce ta ƙara ƙarfafa haɗin kai, goyon baya da haɗin gwiwa domin ci gaba da tafiyar da ayyukan da za su amfani al’ummar Katsina.

GMTD — Katsina First, Our People, Our Priority.

BATSARI CONSOLIDATION AMBASSADORS TA GABATAR DA GUDUMMAWAR KAYAN YAƘIN NEMAN ZAƁE GA GMTDƘungiyar Batsari Consolidation ...
02/09/2026

BATSARI CONSOLIDATION AMBASSADORS TA GABATAR DA GUDUMMAWAR KAYAN YAƘIN NEMAN ZAƁE GA GMTD

Ƙungiyar Batsari Consolidation Ambassadors ta kai wata muhimmiyar gudummawar kayayyakin yaƙin neman zaɓe ga ƙungiyar GMTD, domin tallata da kuma ƙarfafa goyon baya ga Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da Gwamna Dikko Umar Radda a zaɓe mai zuwa.

An karɓi kayayyakin a ofishin GMTD da ke Katsina, inda DG na GMTD, Dr. Abubakar Soja Tsanni, tare da Hon. Danbaba Bala, Treasurer na GMTD, da Hajiya Hadiza Sayyadi Ruma, Woman Leader ta GMTD, da sauran jagorori da mambobin ƙungiyar GMTD s**a halarta.

Wannan gudummawa ta nuna irin ƙwarin gwiwa, haɗin kai da jajircewar ƙungiyoyin matasa wajen tallafa wa tafiyar GMTD da kuma tabbatar da nasarar jam’iyyar a zaɓe mai zuwa.

GMTD — Unity, Commitment & Victory.

02/09/2026

TINUBU DIKKO NO DOUBT TA ZIYARCI OFISHIN GMTD

Ƙungiyar Tinubu Dikko No Doubt, ƙarƙashin jagorancin Hon. Usman Musa Garba, ta kai ziyara ta musamman ofishin GMTD da ke Katsina.

02/09/2026

Kai tsaye daga Ofishin tuntuɓa na ƙungiyar Grassroot Mobilization for Tinubu Dikko (GMTD) dake cikin Birnin Katsina.

Inda ƙungiyar take ke amsar baƙuncin kungiyar "Batsari Consolidation Ambassador's" inda ta kawo ma ƙungiyar gudummawar kayayyakin yaƙin Neman Zabe na tallata Tunibu da Dikko a zaɓe mai zuwa.

Address

Katsina

Telephone

+2348146097225

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GMTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to GMTD:

Shortcuts

Share