31/01/2022
Lokuta zababbu wadan da idan kayi addu'a Allah zai amsa insha Allah.
1.Daren lailatul qadri
2.ranar juma'a bayan sallar la'asar
3.tsakanin kiran sallah da ikama
4.daya bisa uku cikin dare
5.lokacin kowacce sallar farilla
6.lokacin saukan ruwan sama