Class of 2014 Old Students Association GCK DayWing Katsina

Class of 2014 Old Students Association GCK DayWing Katsina Wannan group anbudeshine badon komaiba sai dan Qarfafa zumunci Tsofaffin daliban da s**a gama wannan makaranta ta GCK (DayWing) Katsina.

Tare da sanin duk wani abinda yashafi bayanin Membobinta.

Alhamdulillahi Masha!!Jiya Laraba 25/03/2026 Membobin Ajin SCIENCE ll sun gudanar da taron sada zumunci atsakaninsu tun ...
26/03/2026

Alhamdulillahi Masha!!

Jiya Laraba 25/03/2026 Membobin Ajin SCIENCE ll sun gudanar da taron sada zumunci atsakaninsu tun bayan shekara 12 da rabuwa.

Anyi zuminci tare da tunama juna rayuwar baya. Haka kuma anyi addu'o'in neman gafara da rahamar Allah ga wasu daga cikin abokanan Karatunmu da muka rasa bayan kammala makaranta.

Address

A Long Kofar Sauri Road Katsina
Katsina

Telephone

+2349044197078

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Class of 2014 Old Students Association GCK DayWing Katsina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Class of 2014 Old Students Association GCK DayWing Katsina:

Shortcuts

Share

Category