28/03/2026
46
Culture medium part 6
✳️ Classification Based on Function
Wannan shine rabe raben da ake amfani dasu na karshe wajen rarrabe abincin da kananun halittu ke rayuwa. Wannan rabe raben ana amfani dashi ne ta hanyar amfanin shi kansa abinci. Misali idan muka dauki mutane zamu iya cewa abincin su yarabu gida shidda abinci mai gina jiki,gyara fata,Kara Mai,Bitamin, da sauransu. (carbohydrate, protein,fat and oil, vitamin, mineral, and water) To haka ma a bangaren kananun halittu (microorganisms) muna amfani da wannan rabe raben sai dai yasha banban dana mutane ga sunan k**ar haka.
▪️General media or Basal media
▪️Selective media
▪️Differential media
▪️ Selective and differential media
▪️ Enriched media
▪️ Enrichment medium
▪️ Transport media
▪️ Anaerobic media
▪️Assay media
▪️ Storage media (Maintenance media)
Wainnan sune jerin abincin da muke amfani dasu wajen kiwata kananun halittu zamu dauke su daya bayan daya muyi bayani tare da Bada misalai da Kuma hotuna yadda zai taimaka wajen saukin ganewa.
Arika yimana share na rubutun mu Dan sauran dalibai su amfana