20/06/2022
Makarantar COGNATE COLLEGE OF HEALTH SCIENCE AND TECHNOLOGY, sun fara daukar sabbin dalibai dan fara karatun sabon zango na 2022/2023.
Makarantar na nan bayan Liyafa Hotel, Katsina
Makaranta ce dakeda ingatattun takardu na tabbatuwar sahihancin ta daga ma'ikatar dake kula da fannin kiwon lafia ta Jahar Katsina, tare da sauran masu kula da bada damar koyar da karatun lafia (REGULATORY BODIES)
Makarnatar COGNATE COLLEGE ta tanadi kayan aiki iri iri masu kyau, nagarta, da kuma inganci dan koyawa yara kowane irin nau'in karatu da nuniya (PRACTICAL & DEMONSTRATION).
Kwasakwasan da akeyi cikin makarantar sunada sahihanci (ACCREDITATIONS), kamar haka;
1. COMMUNITY HEALTH
(CHEW & JCHEW)
2. PUBLIC HEALTH
- Public Health Assistant
- Public Health Technician
- Public Health Technology
3. BIOMEDICAL ENGINEERING
- Certificate
- Diploma
4. REPRODUCTIVE HEALTH
5. EMERGENCY MEDICAL TECHNICIAN
6. MONITORING AND EVALUATION
3. XRAY AND IMAGING TECHNOLOGY
Sai kuma jingina da tayi da wasu makarantun masu sahihancin karatun (AFFILIATIONS) kamar haka;
1. MEDICAL IMAGING TECHNOLOGY
- ND
- HND
2. PHARMACEUTICAL TECHNOLOGY
- ND
- HND
Akwai tanadi na musamman da makarantar tare da hadin gwiwa da KABIR MOTO FOUNDATION s**a yiwa marayu da masu karamin karfi dan tallafa masu suma su samu ilimin kiwon lafiar ba tare da sun wahala ba.
Dan samun wakilan wannan makaranta, sai a tuntubi lambobi kamar haka:
Director: 08038639149
Provost: 08146804886
Academic Secretary: 08035066321
Students Affairs: 08062686608
Desk Officer: 08133705333
Form: 3,500
Registration: 95,000