Tsangaya daga katsina

Tsangaya daga katsina Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tsangaya daga katsina, Educational Research Center, Kaita Road katsina, Katsina.

15/05/2026

Masha Allah

02/05/2026
07/01/2026

YAN UWA BARKA
DA
WANNAN LOKACI
ZAMU DAWO BAKIN
AIKI
ان شاء الله

30/01/2025

Mun bude sabon group

Allah kara lafiya Almahir goni basiru nguruBabanmu maganin kukanmu
26/05/2024

Allah kara lafiya
Almahir goni basiru nguru
Babanmu maganin kukanmu

Ga harjin na adadin duk wani kuri da wata  kumsa dake cikin Al-Qur'ani a rubuce a jikin waɗan nan takardun kuma ajere su...
06/11/2023

Ga harjin na adadin duk wani kuri da wata kumsa dake cikin Al-Qur'ani a rubuce a jikin waɗan nan takardun kuma ajere suke.

Wannan zai taimaki ƴan uwa Alarammomi gaddawa musamman masu darasu da ƴan satu da suke son su riqe adadin ko wane kuri da kumsa dake cikin qur,ani to gashi a rubuce anan sai a dauka.

Daga littafun تيسير الرحمن littafin harjin nan na baba Goni yakubu mai kumsa dorayi karama kano, Allah ya saka masa da Alheri ya kara masa lafiya da Arziki.

Mu Koma Tsangaya 6/11/2023 ✍🏻

Masha Allah Dan uwa malam Murtadha Mai Fadima Abulfutuhaty ya kammala aikinsa na ruburun alqura ani Mai girma, Allah yas...
01/11/2023

Masha Allah Dan uwa malam Murtadha Mai Fadima Abulfutuhaty ya kammala aikinsa na ruburun alqura ani Mai girma,

Allah yasanya alkhairi yasa alqura ani yaceceMu

24/10/2023

1
والله الذی ارسل الریح فتثیر سحابافسقنه الی بلد میت فاحییینا به الا رض بعد مو تها كذلك ⬅النشور
2
هوالذی جعل لكم الارض ذلو لا فامشوا فی منا كبها و كلوا من رزقه و الیه⬅النشور

🙏🙏🙏
والله اعلم

📝halifanmalan
Tsangaya daga katsina

18/10/2023

Duk Almajirin da ya saki Al-Qur,ni ya k**a duniya To ya saki reshe ya k**a ganye.❗

Address

Kaita Road Katsina
Katsina

Telephone

+2347033713450

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsangaya daga katsina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Tsangaya daga katsina:

Shortcuts

Share