19/04/2026
Manzon Allah (SAW) Ya ce: "Wanda duk yayi tsarki (Alwala/wanka) acikin gidansa sannan ya taka zuwa wani ɗaki daga cikin ɗakunan Allah domin ya sauƙe wata farilla daga cikin farillolin da Allah ya ɗaura masa, sai ya kasance takun sa ɗaya tana share masa zunubi, ɗayan kuma tana ɗaga darajarsa".
[رواه مسلم (٦٦٦)]
كتاب المساجد ومواضع الصلاة - باب المشي إلى الصلاة تمحى به الخطايا وترفع به الدرجات .