Ihya'ussunnah littahfiizil qur'an waddiraasaatil islamiyyah karim

Ihya'ussunnah littahfiizil qur'an waddiraasaatil islamiyyah karim School for qur'anic memorization and standards islamic moral teachings based on Quran and authentic Prophetic Sayings or Traditions.

Guidance and counseling of young and vibrant individuals.

02/05/2026

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.

Muna sanar da Al'ummar Musulmi cewa zamu bude Makarantar koyon Alqur'ani wato Online Class Inshaa Allah.

ku bibiye mu, zamu daura muku tsarin yanda makarantar zata kasance da kuma kafa da zamu yi amfani da ita.

30/12/2025

17:9 Indeed, this Qur'an guides to that which is most suitable and gives good tidings to the believers who do righteous deeds that they will have a great reward.

16/12/2024
18/08/2024

MASHA ALLAH ALHAMDULILLAH
Bayan kammala musabakan al-qur ani mai girma na cikin Karaman hukuman Karim-Lamido local government daliban mu guda tara sun samu zuwa musabakan state gasunan kamar haka
CAT 8
1. Shafa'at Yusuf aliyu 1st,
2. Ja'afar moh'd Ali 1st
CAT 7
1. Abubakar babangida Topi 1st
2. Madina Mustafa 1st
CAT 6
1. Hafsat salisu waziri 1st
CAT 5
1.Umar abdussalam
2. Rahina abdussalam Musa 1st
CAT 4
1.maryam Danladi bobbo 1st

Sauran daliban da s**a samu lamba gasu kamar haka
1.as'mau Babangida 2nd position
2. Rahama Abdussalam 3rd position
3. Nafiu Shugaba Topi 2nd position
4. Atiku Abubakar 3rd position
5. Al-amin I musa 2nd position
6. Yusrah Muhammad Topi 2nd position
7. Musa Adamu jalo 3rd position
8. Amina Abdussalam 2nd position
9.Fatima Muhammad 4th position
Ummi Hajara Ibrahim musa 2nd position
10. Hafsat Abubakar 3rd

Allah ya kara musu basira da kuma ilimi mai anfani ameen!!!
Muna adu'a wa maluman su ubangiji Allah karamusu basira

Akarshe muna adu'a wa shugaban wannan makaran ta
Engnr.Ustaz mal Hassan Shugaba Topi
Ubangiji Allah kara masa basira da tunani gun tafiyar da wannan makarantan ameen
🤲🤲🤲

24/02/2024

We have well trained teachers, coaches and Tutors for your child.

Address

Along Mutum Daya Road Karim Lamido
Karim Lamido
662106

Opening Hours

Tuesday 03:30 - 05:30
Wednesday 03:30 - 05:30
Thursday 03:30 - 05:30
Friday 08:00 - 04:30
Saturday 08:00 - 04:30
Sunday 03:30 - 05:30

Telephone

+2348130318124

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ihya'ussunnah littahfiizil qur'an waddiraasaatil islamiyyah karim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Ihya'ussunnah littahfiizil qur'an waddiraasaatil islamiyyah karim:

Shortcuts

Share