14/02/2026
Assalamualaikum warahmatullah
muna masu farin cikin sanar da Al,Ummah cewar yau za a gabatar da Muasbaq na Al-Qurani Mai girma wadda aka Saba gabatar wa akarshen kowace wata. Allah bamu ikon halarta Amin