Jami'atu shekh abdurrahman alfazazi adakawa kano

Jami'atu shekh abdurrahman alfazazi adakawa kano Wannan makaranta ana yintane a unguwar adakawa no.2 adakawa kusa da gidan mai unguwar adakawa kuma amfi saninta da suna:-MAKARANTAR MALAM HARUNA

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'unAllah yayiwa me wannan makaranta M.Haruna Adakawa Rasuwa
01/09/2024

Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un
Allah yayiwa me wannan makaranta M.Haruna Adakawa Rasuwa

Maulidin Jami'atu shekh abdurrahman alfazazi adakawa kano na shekarar da muke bankwana da ita wato 2023/1445Allah yasa z...
23/12/2023

Maulidin Jami'atu shekh abdurrahman alfazazi adakawa kano na shekarar da muke bankwana da ita wato 2023/1445
Allah yasa zamu shiga sabuwar shekara cikin wadata da walwala da budi mara yankewa

Alhamdulillahi Allah ya maimaita mana Anyi maulidi lfy angama lafiya
05/11/2022

Alhamdulillahi Allah ya maimaita mana
Anyi maulidi lfy angama lafiya

03/10/2022

Muna masu godiya ga Allah subhanahu wata ala da ya nuna mana dawowar wannan wata na rabiul awwal watan da aka haifi Annabi Muhd Sallallahu alaihi wa sallam

Inshallah zaku iya yin joining na wannan page a WhatsApp group ta wannan link din
24/02/2022

Inshallah zaku iya yin joining na wannan page a WhatsApp group ta wannan link din

WhatsApp Group Invite

You can contact us directly on WhatsApp via this link
23/02/2022

You can contact us directly on WhatsApp via this link

24/12/2021
Happy maulud 2020\1442Anyi maulud lfy an gama lfy mashalla
19/11/2020

Happy maulud 2020\1442
Anyi maulud lfy an gama lfy mashalla

03/11/2019

Alhamdulillahi masha'allahu la kuwwata illa billahil azim
A madadin malaman wannan makaranta mai albarka tana nuna farincikinta da murnarta bisa zagayowar watan da aka haifi shugabanmu kuma jabanmu Muhammad rasulullahi (S.A.W) da fatan za'ayi shagul gulan mauludi lfy a gama lafiya masha'allahu
3-11-2019
5-3-1441

Address

No. 2 Adakawa Dala Kano
Kano
07014813938

Opening Hours

Monday 18:30 - 20:00
Tuesday 18:30 - 20:00
Wednesday 18:30 - 20:00
Saturday 18:30 - 20:00
Sunday 18:30 - 20:00

Telephone

+2348132463242

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jami'atu shekh abdurrahman alfazazi adakawa kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Jami'atu shekh abdurrahman alfazazi adakawa kano:

Shortcuts

Share

Category