Office Of Sheikh Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Shafi da zai rinqa kawo maku Bayanai, Nasiha, Karatuttuka da abubuwan da s**a shafi addini kai tsaye daga ofishin Sheik Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Anhaifi malam a ranar daya ga watan yuli shekara ta 1970 a unguwar
‘Yan-mata dakejihar Kano, Malam dan asalin jihar Kano ne, kuma
mazaunin unguwar Rijiyar zaki dake karamar hukumar Ungoggo a yanzuhaka. Dr. Muhammad SaniYahalarci makarantar firamare ta Khairul Bariyya
a shekarar 1978 zuwa 1983, daga nan kuma malam ya halarci makarantar
koyon nazarin addinin Islama dake Shahuci a Kano a shekarar
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Website
Address
Markaz Imam Al-Bukhari No. 1 Rijiyar Zaki Gwarzo Road
Kano
700231