Office Of Sheikh Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Office Of Sheikh Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Shafi da zai rinqa kawo maku Bayanai, Nasiha, Karatuttuka da abubuwan da s**a shafi addini kai tsaye daga ofishin Sheik Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Anhaifi malam a ranar daya ga watan yuli shekara ta 1970 a unguwar
‘Yan-mata dakejihar Kano, Malam dan asalin jihar Kano ne, kuma
mazaunin unguwar Rijiyar zaki dake karamar hukumar Ungoggo a yanzuhaka. Dr. Muhammad SaniYahalarci makarantar firamare ta Khairul Bariyya
a shekarar 1978 zuwa 1983, daga nan kuma malam ya halarci makarantar
koyon nazarin addinin Islama dake Shahuci a Kano a shekarar

1984
zuwa 1987, kuma ya halarci makarantar koyon harshen Larabci ta Gwale
a shekarar 1987 zuwa 1989, daganan ne kuma malam ya halarci
Jami’ar Musulunci ta Madinah a shekarar 1990 zuwa 2005, inda yayi
digirin sa na daya zuwa na uku

Address

Markaz Imam Al-Bukhari No. 1 Rijiyar Zaki Gwarzo Road
Kano
700231

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Office Of Sheikh Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Office Of Sheikh Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo:

Shortcuts

Share

Category